ya Allah ya ubangiji kai mana rahama dan zatin ka da rahamar ka da buwayar ka dan ma aiki annabi Muhammad s a w amin ya haiyyu ya qayyumu ya haiyyu ya qayyumu
2026-06-21 17:31:26
2
JAMILU :
Inna lillahi wa Inna ilayhi raji'un ๐ญ๐ญ๐ญ๐ฉ๐ฉ๐ฉ๐๐ allah yasa mudace ameen ya allah ๐คฒ๐