@hannu_da_yawa: Za mu kawo mu ku cikakkiyar hirar da mu kai da Zainab Muhmud Yusuf, da akafi sani da ZINARIYA WUDIL wadda ta launa wakar da Aminu Ala ya yi wa Sarki Aminu Ado Bayero zuwa Kasidar Manzan Allah S.A.W. Za ta zo mu ku yau da karfe shida na yamma 06:00 pm a shafukan mu na Facebook da TikTok HANNU DA YAWA.

hannu_da_yawa
hannu_da_yawa
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 21 June 2026 05:17:40 GMT
75857
15215
467
716

Music

Download

Comments

bilal.bakaci.bagas
bilal bakaci bagashi :
wllh jikina har tsima yakeyi idan inajin wannan kasidar taki Allah yabaki miji nagari masoyan manzon Allah sallalahu alaihi wasallam
2026-06-22 04:29:50
41
use70abbazakariyya
Abba zakariyya :
Allah yasamin ke a Aljannah inyayimin haka yagama min komai wlh
2026-06-21 22:55:53
18
babaye.yaro.nmanzo
BABAYE YARO NMANZON ALLAH :
Annabi Muhammadu
2026-06-21 19:53:30
24
bello.adam519
Bello Adam :
Saiyyada Allah ya son Annabi Muhammadu
2026-06-23 16:05:57
12
umar.aminu.mallam
Umar Aminu Mallam :
Wallahi inna kaunarki sosai
2026-06-21 18:04:52
13
extrovert599
I M NIGERIAN :
shugaban Duniya Da lahira Annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam
2026-06-21 23:19:30
11
ismailshuaibukhah
barista khaleefa :
Masha Allah ubangij yakara basira yakawomiji nagaro
2026-06-21 16:38:10
7
bintamuhammadmusa4gmail4
Ta Annabin Rahama (s a w) :
Allah ya kawo miki babbanrabo Allah ya yimi tukuwci da madina
2026-06-22 08:14:03
5
knakura
KHALIFA AMINU NAKURA :
ALLAH yakara basira 🙏
2026-06-21 20:08:05
6
musa.mk09
MK M INUWA :
wallahi antashi kaina anan
2026-06-21 23:00:21
5
abubakaryakubu7154
habubakar yakubumyBaiance 2026 :
S. aw
2026-06-23 06:11:15
2
namazonallah6
abdullahi abdulkadir :
Allah shikara lfy
2026-06-21 19:12:46
7
shafii.bashari88
shafii bashari88 :
Masha allah Allah yakara kusanci
2026-06-21 18:16:26
5
yyn.mrym
Al Mbrk الحوساي :
so da Ziyara syyd Zainab wudil
2026-06-21 22:38:01
6
laoualichaibouo
laouali chaibou Ousmane :
sallallahu allaihi wasalam
2026-06-22 14:47:50
5
the.senior28
𝑇𝐻𝐸 𝑆𝐸𝑁𝐼𝑂𝑅 :
Allah yarawa annabi rahama
2026-06-22 22:09:50
5
user21757155651296
[email protected] :
MASHA ALLAH
2026-06-23 10:22:55
1
alanwakafans
ALAN WAKA FANS FOUNDATION. :
Tabarakallah sayyada
2026-06-21 23:23:36
7
2024akibuabubakar14
dan modibo akibuabubakar,skt, :
Masha Allah sayyada
2026-06-21 22:38:55
4
muntaqamurtalanahabibi
Muntaqa osuma mahammad :
saw 🙏🙏🙏🙏🙏🙏
2026-06-22 13:36:52
1
khalifaabulfathi
ME SIRRIN BISMILLAH :
s a w 🥰🥰
2026-06-22 00:21:06
3
itznassjikanhajiya0
💫nass 😎jikan hajiya💫💸 :
Masha Allah 🥰💯
2026-06-21 21:56:49
2
sisinmama
umma yahya musa :
ameen y Allah
2026-06-22 18:16:25
2
merijaanmerijaan45
ناصر الدين محمد :
اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين وسلم تسليما
2026-06-22 02:44:27
2
To see more videos from user @hannu_da_yawa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About