Ya ubangiji Allah ya sanyaya miki Hajiya Nusaiba Allah kabimiki hakkinki Allah ya tonamasu Assiri Allah ubangiji Kajikanki nihal yasa kune yanmatan hurulain Amin🤲
2026-06-21 12:47:34
45
madeeher :
She’s exhausted 😩
2026-06-21 16:23:45
36
mrsabdee2 :
Allah yajikanta da rhm
2026-06-21 12:05:05
25
Ilhara’s collection kn🛍️🛒 :
Allah sarki😭kaiiii innalillahi wainnailaihirrajuun deep pain in her face and voice Alllah ya kyauta makwancinta
2026-06-21 12:28:46
7
munauwarat المدينة المنورة :
To me banga amfanin karar nan ba. Yarinya ta riga da tarasu. Wannan shariar ai sai Allah zaiyi muku. Allah ya gafar ta ma yarki. Allah yasa ta Huta. Su kuma Su jira sakayyar ubangiji Tunda ba dawowa duniyar sukayi ba. This is painful 😓 Allah Kayi mana maganin Su
2026-06-21 14:58:48
7
Oum mukarram💕💕 :
Allah yajikanta yagafarta mata yamata rahama Allah yabimuku hakkinku
2026-06-21 22:31:23
6
Ameenatun fareedah :
Wannan Wacce irin rayuwa ce Allah yakara hakuri
2026-06-21 14:41:27
5
Maryam Iliyasu khalid :
Allah yayimata Rahama
2026-06-21 11:58:53
6
BillNurr✨❤️ :
Allah sarki Allah yamata Rahama
2026-06-21 12:30:01
4
habiba makarfi :
Allah ya gafarta mata
2026-06-21 09:03:53
4
MAMAN AMATU :
ya Allah wlh komaiza,ayemiki hakinki gara kibari Allah yaye Miki sakaiya
2026-06-21 16:38:48
3
ummitah :
Allah yajikanta kukuma Allah yasakamuku
2026-06-21 21:15:11
4
meerah :
Allah ubangiji ya dafa miki.Allah ya baki ikon cinye jarabawar nan.
2026-06-21 13:27:21
4
sarkin yaki yar amana :
Allah sarki nusaiba Allah ya jakan ta
2026-06-22 07:17:49
3
A&k🥰💍🔐 :
🥺🥺 Allah yaji kanta
2026-06-21 15:29:02
4
ummaameen :
Allah yayimata Rahma yasa Aljanna ce makomarsa 🤲
2026-06-21 12:54:38
3
Jamila Yusuf :
kai Allah ya Kara Miki hakurin rashinta
Sukuma Allah ya Tona asirinsu
2026-06-21 15:05:26
3
Mamah. :
Allah ya gafartamata Allah yabaki hakuri
2026-06-21 17:33:33
3
@Miss_pretty🦋🤍 :
Allah ya baki haquri🥹
2026-06-21 15:01:28
3
Mrs Hauwa Isah :
Allah ya jikanta Ya kuma saka mata 🥺
2026-06-21 17:30:36
3
matar so🌼 :
Allah yjinkan ta AMEEN yRabbi 🤲
2026-06-21 17:43:33
3
nerhnerhveils0 :
Wlh haka boarding school take duk yadda kk tunani ta wuce hk allah ni yayi lokacinta yayi…wahalar boarding bata kisa allah y jikanta
2026-06-21 14:51:45
3
Fatima sani Bello 🌝❤️ :
Allah ya jikanta da. Rahama
2026-06-21 16:37:05
3
Hauwa Nasidi maitasa :
ALLAH YAJIKANTA YABAKI HAKURIN RASHI
2026-06-21 16:43:10
3
Yar hajiya🥰 :
ameeen ameeen
2026-06-21 11:53:49
3
To see more videos from user @kontoumar100, please go to the Tikwm
homepage.