@knstatequranicrecitation: 📢 SANARWA TA MUSAMMAN 📢 Da yardar Allah, a yau da ƙarfe 9:30 na dare za mu gudanar da karatun Matayassara tare da 'yan uwa a LIVE na TikTok. Muna gayyatar kowa da kowa da ya kasance tare da mu domin amfana da wannan zama na Alƙur'ani mai albarka. 🕤 Lokaci: 9:30 na dare 📍 TikTok: Kano State Qur'anic Recitation Competition Kada a bari a ba ka labari. Ka gayyaci 'yan uwa da abokan arziki domin mu amfana tare. 🤲 Allah Ya sanya albarka kuma Ya karɓa daga gare mu baki ɗaya. #Matayassara #QuranRecitation #KSQRC #TikTokLive #QuranRecitation @✨💫 YOUNG HUFFAZ TV✨💫