Ba,a irin haka kace wai ka haqurah 🥺
Jarabawa che Bro... Allah ya mayar maka da mapi Alkhairin abin da ka rasa
2026-06-22 08:31:27
35
BoboLingard14✅ :
Allah Mayar Da alkhai Nima haka Nawa yayi wlh 😭
2026-06-22 07:59:22
11
senior man :
Allah sarki dan uwa kayi hakuri wannan jarrabawa ce daga Allah ya baka ikon cinye ta Allah ya mai da alkairi
2026-06-21 11:20:42
17
Anas Alkasim :
Allah sarki bro kar kayi regret dan Allah ya saukarmaka da wata qaddara kayi adu,a akan chewa allah yasa haka shine mafifichin alkhairi atare da kai dan uwa allah yamayarmaka da mafifichin alkhairi