@dr_yusuf_abdulmalik_a: “Fitsari yana iya zama sakon lafiya daga jikinka.” #Fitsari #KidneyHealth #UrineColor #MedicalFacts #HealthTips

Dryusuf_aa
Dryusuf_aa
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 21 June 2026 09:05:45 GMT
102163
5590
95
308

Music

Download

Comments

harouna.ezzak
Harouna Ezzak :
gaskiyan ✌️♥️
2026-06-22 19:33:55
1
harunaidris29
S.ONE :
Dan Allah dr acikin kwoda ana samin tsakuwa a cikin kwoda saboda naje asibiti ance ina da tsakuwa a cikin kwoda ta
2026-06-21 19:14:24
0
abbabalafagge
HARKWALWA_Institute👅🧠 :
Thanks Dr.
2026-06-21 19:08:17
0
nazifiabdullahi817
nazifi abdullahi :
Salam dan Allah likita fitsari na yalo ne yazainyi
2026-06-22 20:59:46
0
kano.s.a.s
shamsuddeen sulaiman :
Masha allah Allah
2026-06-22 17:01:12
0
massaoudoumahame3
Massaoudou Mahamed :
شكرا دكتور جزاك الله خيرا🥰
2026-06-22 22:32:35
0
nouragarbanouroud
nouradine garba :
Allah yasakamaka da alkairi 🤲
2026-06-22 11:25:21
0
mai.arsenal385
mai arsenal :
muna godiya dr
2026-06-22 11:51:17
0
sulaimansngcontractorgi3
suleimansngcontra :
mashallah
2026-06-22 10:43:18
0
ummu.shaheed4
ummu Shaheed :
Masha Dr Muna godeya Allah ya kara basira
2026-06-21 10:21:23
1
danhajiyaz
[email protected] :
gaskiya ne
2026-06-21 21:34:25
0
eesh805
Nana Aisha 🦋❤️🦋 :
Masha Allah
2026-06-21 19:03:06
0
halissou.alisou
Halissou Alisou :
dn Allah dr to wanene daidai?
2026-06-22 12:19:12
0
suleimanumar698
Suleiman Umar :
Dr idan fitsarin yayi kunpa what is the solution
2026-06-21 19:35:22
0
maman.ayyesah
maman ayyesah :
muna godiya Dr
2026-06-21 16:11:44
0
rafson_gee
Rafson Guy :
To Ya Akeso Ya kasance
2026-06-21 21:11:02
0
user6110469365523safwan
Safwan Zanguna💗daura Emirate :
Dr kullum ina shan ors guda 2 ina neman shawarar hakan Allah yasaka maka da alkairi🙏🙏
2026-06-21 18:36:13
0
danbachirawainvestment
DAN BACHIRAWA INVESTMENT :
salm Dr dan Allah in fitsare ka yana komfa akasa in kanayi fa
2026-06-21 17:04:48
0
mahaman.ousman02
Mahaman.ousman0 :
aslm docta godiya muke
2026-06-22 21:12:22
0
nasmat894
nasmat :
kindney infection Nike fama dashi, nasha magani Amma ciwo ya dawo Allah y kawomin dauki, Allah y bamu lfy ga duk marasa lfy.
2026-06-21 22:53:15
1
im__edreth
I'M EDRETH :
pls dactet idan sai nagama fitsari daga baya sai wani dan kadan yazo da jini jini ya zanyi
2026-06-22 18:35:38
0
petit.abdoul81
petit Abdoul :
walahi idan ina yin chi kunfah yake sakowa Anma yaza'ayi in magan ce wanan matsalar
2026-06-22 21:46:54
0
bashirnasir877gmail.com0
(B .N. I) FURNITURE KANO :
Gaskyai muna godiya
2026-06-22 20:45:53
0
etzibrazzy
DON KHALID :
Ni idan kaga i,na farin fitsari to Cikin Azumi ne. Azumi na wuce,wa zai,dawo yellow
2026-06-22 18:51:59
0
user7321953803910
460063 :
dc labaka
2026-06-21 16:30:30
0
To see more videos from user @dr_yusuf_abdulmalik_a, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About