@umargombe: Shin Al'umma zasu iya kallon idon masu wakiltarsu su fada musu gaskiya idan basa musu adalci? Duk wanda kuka za6a yaki muku aiki toh ku karkade katin za6en ku ku jira ranar za6e ✍️ Har yanzu ana cigaba da kallon shirin JIKOKIN MAI GARI SEASON 4 EPISODE 1&2 a YouTube channel mai suna M.SOJA CONCEPT ✊ Shirin zai cigaba da zuwar muku duk ranar juma'a Sannan zai zo muku a tashar ALGAITA TV da misalin karfe takwas da rabi na daren kowacce juma'a Shirin kamfanin M.SOJA CONCEPT NIG.Ltd ❤️✊