Yana da kyau after this video a rinka rubuta disclaimer....sabida KO Shi AI din Yana nuna cewa Human advise is indispensable... it is just a guide to seeking medical advice
2026-06-21 16:45:57
2
ibrahim adamu :
ba gaskiya bane
2026-06-22 22:14:24
0
Hadejia17 :
That's very dangerous... you're risking public health...!
you can do that if you're a medical officer who can correlate clinical diagnosis and clinical manifestation
2026-06-22 09:07:53
4
Mohammed Auwal :
the links is not in comments section
2026-06-21 16:36:42
0
PSA +2349136173366 :
Masha Allah
Mun gode sosai da wannan
2026-06-21 23:45:36
0
Real Musa Major Tech hub :
yanajin hausa
2026-06-21 18:35:09
0
𝐍𝕦𝕣𝕦𝕕𝕕𝕚𝕟𝕘 :
gaskiya bahakabane wlh
2026-06-21 11:52:30
0
MBKzabainawa03 :
is not every dr using this website my brother, this is a research place like a e-library
2026-06-21 21:57:55
0
dR_ haFeez🧠 :
kai we no like dis
2026-06-22 23:34:17
0
malam_manu :
Zama likita fa ba abu mai sauki bane. Ya kawo yanzu babu AI din da zata iya maye likita a zahiri. Idan ba quack doctor ba, babu likita da zai duba AI kafin ya ma prescription.
Ka nemi kudi danlami, ka ga kwararren likita Idan ba ka da lafiya.
2026-06-22 10:11:25
0
mudaa508 :
Toh Meye matsala idan likita yayi anfani da AI
2026-06-21 16:04:50
0
Danshehu :
Idan kaga likita ya duba ka yana danna waya usually suna amfani da calculator ne suna calculating dose na magani
2026-06-22 12:38:11
0
Baban labeeb 🇪🇬 :
Hakane ni shaida ns
2026-06-22 14:31:58
0
Najib Ibrahim :
😳😳😳
2026-06-21 13:14:37
0
To see more videos from user @oga_labbo, please go to the Tikwm
homepage.