angasamu an wulakantamu an raina iyayenmu a farko,Amma yanzu Alhamdulillah Allah yabani mijin marainiya dan Albarka wanda in sha Allah Aljannah ce makomarsa
2026-06-21 20:29:11
42
zeenar craft and more🥰 :
mukam Alhamdulillah Allah y barmu d mazajenmu yasa mu mutu a inuwar aure 🥰
2026-06-21 19:37:36
73
مرت الايام :
Masha Allah bless you 🥰🥰🥰
2026-06-22 10:53:42
0
Mrs angala :
nima.naci babbar bura ubana Amma yanxu mijina alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah
Alhamdulillah life after divorce is amazing. Bayan wuya sai dadi. Working class single me🥰 ko shi kadai ya rage a duniya bazan koma gidan sa ba.
2026-06-22 03:25:14
7
hjy hauwa Lelen kwankwasiya :
Wallahi gaskiya ne mun sha wuya amma yanzu alhamdallah mijina aljannah ta
2026-06-22 05:41:56
2
deejarhss :
Nikam mijina Alhamdullilah 🥰ina siyar da irin zoben hannunta 🙏
2026-06-21 19:34:40
3
haleematu sadeeya :
kaji mgnr gaskiya 👍
2026-06-21 19:57:29
2
khadijah :
mudai gaskiya alhamdulillah
2026-06-21 18:38:45
4
yar✨babantah✨ :
angasamu an wulakantamu an raina iyayenmu a farko,Amma yanzu Alhamdulillah Allah yabani mijin marainiya dan Albarka wanda in sha Allah Aljannah ce makomarsa wllh sunansama kenan danakechemai dan Aljannah 👏
2026-06-21 23:14:05
3
mummy marvelous 🌹 :
fact 👌
2026-06-21 22:44:15
1
Aisha Shuaibu :
Mukan Alhamdulillah 🙏
2026-06-21 19:32:47
2
matar Amenu🫀🔐 :
wlh mukam Alhamdulillah muda Allah sai godiya
2026-06-21 21:00:51
2
AY Su'ad ❤️ :
you are right 👍👍👍
2026-06-21 20:57:33
0
safiyya🩷 :
Exactly
2026-06-21 20:43:09
0
Ayushert :
Any nafeesah 🥺🥺🥺
2026-06-21 23:07:07
2
Riri🦋 :
Wannan haka yake
2026-06-21 21:55:45
1
sadiya 💕🇸🇦 💕🇳🇬 :
wallahi munsha wahala Amma yanzu alhamdulillahi
2026-06-21 23:17:04
1
mosoyiyar nafisa ishak❤️ :
Uhmmm Maza maza maza sai hkr😭😭😭😭
2026-06-21 18:49:08
3
ummi :
allah ka bamu mazaze nagari 🥹🥹
2026-06-21 20:11:15
1
baiwar Allah ce :
Allah sarki wlh nafisa hkne mgn ki wlh Allah ya rufa mn dai asiri kawai wlh
2026-06-21 20:46:08
0
Hassana Abdullahi :
Wannan kuma gaskiya ne wallahi....
2026-06-21 21:29:03
1
To see more videos from user @nafisa_ishak, please go to the Tikwm
homepage.