@majidadi_01: Innalillahi Wa Inna Ilaihirraji'un! Cikakken bayani game da matar da aka kashe a garin Marabar Jos bisa zargin satar yara. Sun kashe ta, ba ta ji, ba ta gani ba saboda jahilci da daukan doka a hannu ba tare da bincike ba. Wannan yana daya daga cikin matsalolin al’umma su rika daukan doka a hannunsu kenan. Allah ya jikan ta da rahama.
Abdallah Yunus Abdallah
Region: NG
Sunday 21 June 2026 17:37:43 GMT
Music
Download
Comments
𝒂𝒃𝒅𝒐𝒐𝒍𝒕𝒊𝒍𝒅𝒆40♡ :
Ga ta nan😭😭😭baiwar Allah,Allah ya miki rahama😭
2026-06-22 15:39:31
11
Hajia khadija madina💞💕 :
munga yar Aljanna aduniya Aljanna makomarta
2026-06-22 12:09:47
18
henna-by-Rafia-red & black :
Allah sarki tasha axaba😭😭
2026-06-22 09:15:57
17
Real chanchanta :
wlh wannan lamarin yatabani wannan zalunci ne🥺🥺
2026-06-22 10:03:22
9
meerah🐍🖤 :
wayyo Allah wayyo duniya😭 Allah yasaka maki😭😭😭
2026-06-22 08:53:58
6
rabilou Bachari :
allahumma gafirllahu warahamhu
2026-06-22 08:33:47
4
M SALAH BOY :
Allah y jikanta da rahama
2026-06-22 10:00:14
3
Aisha mama abbah :
justice for the human 🙏🙏🙏🙏
2026-06-22 09:24:33
2
ummuinteesar :
Wayyo Allah ya saka mata 😭😭
2026-06-22 09:40:33
3
Baban Adnan Tilde :
Allah ya saka mata da gidan Aljannar fiddausi da rahama
2026-06-22 14:43:26
1
Hadeeza Darma :
Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un
2026-06-22 10:34:12
3
Auwal M Shuaibu :
allah ya jikanta
2026-06-22 10:22:11
3
SHEHU ALI :
Allah,ya yi mata rahama 😭😭😭😭😭
2026-06-22 09:32:57
2
MAMAN ARABY :
wayyo Allah 😭😭😭mugunji da mugun gani Allah yakaremu🤲
2026-06-22 08:46:46
1
sazagrochemicals1 :
Lahaulawalakuwwata
2026-06-21 22:00:16
1
Princess haana bayero :
Innalillahi wainnah ilaihir raju un
2026-06-21 21:45:22
0
RT. MJ MAJOR ALMUSTAFA MOVEMNT :
Innalillahi wa'innailaihir raju'un
2026-06-22 04:53:23
3
MHD🤑KingMed🫅 :
Allah saka mata
2026-06-22 20:53:35
0
Muhammad sàlèèm :
innalillahi
2026-06-21 21:44:44
1
To see more videos from user @majidadi_01, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.