gaskiya ne ala Waka Muna godiya sosai ya allah kare ka daga sharrin masu sharrin don albarkci annabi Muhammad s w a
2026-06-22 14:44:39
0
Tasiu_kabir :
Masha Allah
2026-06-22 14:34:24
0
Jamilu Kawu Naddere :
Sarkin Ala Waka ☺️
2026-06-22 14:52:52
0
galadima son :
masha allah
2026-06-22 12:38:39
0
@Mai fata .clothing's :
taka lfy
2026-06-22 09:27:54
1
Hamzasky❤️🩹💝 :
Allah yaqara Lafiya maigida
2026-06-22 05:13:09
2
Abdallah👑 :
Dan Amana
2026-06-22 13:45:42
0
anastiyano :
Ya Allah Mai buɗe ƙofofi, Mai haddasa dalilai, Mai sauƙaƙa kowanne abu mai wahala,
Ka sauƙaƙa min tafiya zuwa GidanKa mai alfarma (Ka’aba), da ziyartar Masallacin AnnabinKa Muhammad ﷺ.
Ka azurta ni da yin Umrah cikin gaggawa da sauƙi, Ya Mai jin ƙai.
Ya Allah, ni ba ni da ƙarfi ko iko, saboda haka Ka sa wani daga cikin bayinKa ya zama sanadiyyar cikar wannan buri nawa.
Ka buɗe min ƙofofin arziki da falala, Ka sa albarka a rayuwata da dukiyata.
Ya Allah Ka yi salati da sallama ga Annabi Muhammad ﷺ,
Ka sanya ni cikin masu ziyartar sa da masoyansa, Ka haɗa ni da shi a duniya da Lahira
2026-06-22 05:10:10
0
MD Big man :
sunan wakan
2026-06-22 07:10:53
0
Tasiu_kabir :
Dan Allah ya sunan wannan wakar
2026-06-22 14:15:54
1
HALIDU AGAJI :
ga sarkin fa 1🥰🥰🥰🥰🥰🥰👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍🥰🥰🥰🥰🥰👍👍👍👍👍🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰👍👍👍🥰
2026-06-22 10:20:00
0
shafiu fekuwa :
sml😄😄😄😄
2026-06-22 10:20:46
0
saniabatchaabatch :
Gaskiya Alan kayi muna godiya
2026-06-22 11:58:01
0
ABU SADEEQ 💫 :
sai shugaba
2026-06-22 04:37:15
0
jibee3 :
wannan wakar tayi dadi💯🔥
2026-06-22 10:50:38
0
maman Zainab27 d barno No love :
Masha allah tabarakallah 🥰🥰🥰🥰
2026-06-22 10:34:25
0
Sarkin fulani dbd :
Amin ado bayero.Aminu baffa babba.Aminu ladan ala
2026-06-22 07:00:15
0
To see more videos from user @alanwaka, please go to the Tikwm
homepage.