@arewa_presenter: Firayim Ministan Birtaniya Ya Yi Murabus! Kana ganin wa ya kamata ya gaji Keir Starmer a shugabancin Birtaniya? Kuma me kake ganin ya jawo wannan mataki? Ka fadi ra’ayinka a comments. #UK #Britain #KeirStarmer #LabourParty #BreakingNews