@kasuwarkanotv: 09066073407 🏡✨ EASY BUY, EASY PAY ✨🏡 💰 Loan / Bashi Million 17 🧱 Size 20×50, 3 bedrooms & palour 3 toilets 1 car parking space 📌 Location; Kureken Sani Hanyar Hotoro 💳 Yadda Zaka Biya: 📝 ₦10,000 – Kuɗin Form 💵 Rabin kuɗin Gidan in kana buƙatar mukkuli – Kuɗin Farko 📅 Ragowar abiya Cikin Shekara Biyu 🔥 Mallaki fili cikin sauƙi 🚀 Dama ce ta zuba jari 🔒 Wuri mai kyau & makoma mai haske 📞 Contact: 09066073407 Kasuwar Kano

Kasuwar Kano
Kasuwar Kano
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 22 June 2026 13:08:10 GMT
77064
5876
75
174

Music

Download

Comments

dsmartad
D'smart Ad :
don Allah za a samu plan na gidan?
2026-07-11 15:07:45
1
sirrincikinjiki
sirrin cikin jiki :
ba kowane yake da rabin wannan kudin ze tsaya yana karbar easy buy ba rabi fa almost 8.5m fa kenan zata iya ginawa mutum nasa me kyau har yayi aure da 8.5m ya kamata ku dinga yin na masu karamin karfi kamar 5m haka se mutun ya bada rabi 2.5m majority zaku duba na bukata
2026-06-23 06:51:13
12
limb4494
Hart me :
Yayi stada babu parking space 🥰🥰🥰
2026-07-10 16:26:33
0
maikudi_texile
maikudi_texile :
Yayi kyau Amma Gaskiya yayi tsada Oga 17m fa 🤔
2026-06-27 10:46:41
6
fatemabentuzahra
fatemabentuzahra :
Gidan nan yamun ina ne
2026-06-23 10:54:33
4
suleimand782
Suleiman Das :
How many rooms ma tukunna
2026-06-28 12:48:12
2
ubaid.phones.stor
ubaidullah :
masha Allah a ina ne kuma
2026-06-23 00:00:25
3
zeeta173
zeeta :
masha allah ksw mai albarka
2026-06-23 08:02:32
1
abdullahi.zuladaini
Abdullahi Zuladaini :
kano ne?
2026-06-27 18:15:32
1
aminumukhtar
👤𝘼𝙢𝙞𝙣𝙪 𝙆𝙖𝙣𝙤🇳🇬 :
𝗴𝗮𝘀𝗸𝗶𝘆𝗮 𝗴𝗶𝗱𝗮 𝘆𝗮𝘆𝗶
2026-06-28 03:31:37
1
abdullahiismail802
Abdullahi Ismail :
wlh yayi sosai 🥰
2026-06-27 23:00:09
1
g.craft_furniture_kano
G.CRAFT FURNITURE kANO :
gaskiya gidan nan ya hadu
2026-06-24 16:35:39
1
yusufidrisfck991
yusuf f c k 313 :
dan Allah kuzo kaduna mana
2026-06-27 21:20:57
1
janwuya200
Aliyu123 :
masha allah
2026-06-22 17:53:17
1
muhammad3149705968195
Fav Abdullah 💞💞💞💞🪖 :
wlh gidanan yayimu ya Allah kayimana
2026-06-28 08:24:07
1
magajinmlm
magajin mLm :
Allah yatemakamu
2026-06-25 00:29:11
1
azizmht
azizmht :
interested
2026-06-24 12:53:47
1
suleimand782
Suleiman Das :
ai da 17M Zan Gina gidan Sama ma
2026-06-28 12:47:41
2
momanishkur
momanishkur :
yayi tsada
2026-06-23 11:29:50
1
najaatutsharu
Najaatu T sharu :
Allah yahorema abun siya
2026-06-24 19:29:15
1
houdouibrahimhudu
Houdou Ibrahimhududaurawa :
hmm 8.5m kuma nakabi EZY buy🤔
2026-06-26 11:07:44
1
malamumar998
Malam umar :
aslm
2026-07-12 10:47:53
0
asm_textile_
asm_textile_ :
Ka nuna mana Unguwar mana
2026-07-06 22:10:19
0
khadeejalawan418
Khadeejalawan418 :
Sannu
2026-07-06 17:25:27
1
ahshs5103
lubina :
@lnaso kakirano
2026-06-26 16:50:36
0
To see more videos from user @kasuwarkanotv, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About