@srsulaimann: Kamar a mafarki za ka ji ana cewa ai kuwa yamutu Sai ka ji ana cewa a auna tsawansa Dan a gina maka Qabari Sai ka ji an ce Suwa suka tafi ginin Qabarin โ Kana ji ana cewa a nemo mai masa wanka. A je a samo likafani. ๐ญ Kawai sai ka ji ana maka wanka kamar a mafarki, sai ka ji ance an gama wanka a nemo mankara, kwatsam sai ka ji ka a ciknta. Sai ka ji an ce wa Iyalanka, โ Ku matso ku yi ban kwana da shi ku yi masa adduโaโ Sai ka ji an ce: Liman ya zo a fito da shi,Kawai sai ka ji an daukoka za ka yi fitowa ta karshe daga cikin Yan uwanka da Iyalanka, wasu na kuka ๐ญ wasu kuma suna maka Adduโa ๐คฒ Sai ka ji mutane suna yin kabbara ana maka sallah, sai ka ji ana tafiya da kai zuwa makabarta. ๐ญ Ana zuwa bakin Qabari sai kji an ce ku aje shi a nan, sai kaji ance yan uwanka su matso ๐ญ kamar a mafarki sai ka ji an daukoka daga cikin makara an ajiyeka cikin Kabari, Sai ka ji ana cewa a kawo itatuwa ko tukane ๐ญ sai ka ji ana cewa a kawo ganye ๐ญ sai ka ji ana cewa a kwaba kasa, kana ji kana gani ba yanda ka
๐ค๐ฃ๐ค๐ฆ๐๐๐๐๐๐๐๐๐
Region: NG
Monday 22 June 2026 14:11:11 GMT
Music
Download
Comments
Abdourahamane Tegleguilt :
๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ
2026-10-02 09:55:09
0
๐๐ฆ๐จ๐๐ซ ๐ฅ๐๐ง๐ฆ๐ฆ๐ถ๐ถ๐ 01 :
๐ฅฐ๐ฅฐ๐ฅฐ
2026-09-14 11:28:21
0
Layla Ibrahim :
๐ฅฐ๐ฅบ
2026-10-10 21:59:56
0
To see more videos from user @srsulaimann, please go to the Tikwm
homepage.