@sardauna_shoot.ng: Daga dawowarsa jihar Kano a daren jiya Mai Girma Gwamnan jihar kano H.E Abba Kabir Yusuf yasamu damar shiga unguwar Farm Center dake yankin karamar Hukumar Tarauni, inda yaje gidansu dalibar yarinyar nan mai suna Nihal wadda Allah yaiwa rasuwar a makarantar St. Lous dake yankin karamar hukumar Nasarawa inda Gwamnan yaje domin gabatar da gaisuwar ta’aziyya ga yan uwa da iyayen wannan yarinya. A yayin wannan ziyara Gwamnan ya jajantamusu tareda Al’kawarin tsananta bincike domin gano musabbatin rasuwar wannan yarinya. #AbbaIsWorking #sardaunashoot #fyp #viralvideo #CapCut

Abba Is Working
Abba Is Working
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 22 June 2026 15:48:26 GMT
5596
445
16
8

Music

Download

Comments

jaysfoods2
Jaysfoods 002 :
Mai girma governor Mutumin kirki ne Alhamdulilah
2026-06-22 18:49:17
1
halifa2199
halifa :
Allah ya taimaka Mai girma gwamna
2026-06-22 16:23:39
1
user8113943096360
Mum Sulty Collections :
Ameen My Governor
2026-06-22 16:04:22
0
salesu.abdu
salesu abdu :
amineyaallah
2026-06-22 18:04:35
0
usmankawu7572
Usman kawu ( new bellingham ) :
ameen 001
2026-06-22 15:56:56
1
abdurrashidusmans
A.A dankasuwa kura :
4+4
2026-06-22 17:40:43
0
abba.lawan69
Abba Lawan :
F 1
2026-06-22 16:34:06
0
a.justice06
A justice :
oga sai Allah 🥰🥰
2026-06-22 16:29:19
0
iamavdool
ALHAJI❤️JEEBOY🥶 :
Amen ya rabbi ya Allah 🤲🤲🤲
2026-06-22 15:54:14
0
yusufibahimkalil
yusufibahimkalil :
Falle dayace Insha Allah
2026-06-22 17:17:19
1
user9583779783761
@mahmudbashir2011 :
ABBA GO AGAIN ✌️
2026-06-22 17:40:30
0
akadoctorftagmail.com2
Mr sadeQ :
gwamnan gangan
2026-06-22 19:20:23
0
bashirabdullahi405
Bashir abdullahi :
Allah y karawa governor nasara d lfy
2026-06-22 16:45:10
0
umarabdullahi8765
Umar Abdullahi :
👍👍👍👍♥️♥️
2026-06-22 16:44:11
0
umarabdullahi8765
Umar Abdullahi :
👍👍👍👍♥️♥️♥️
2026-06-22 16:44:08
0
aminudansuya
aminu umar dansuya s :
❤️❤️❤️
2026-06-22 17:04:49
0
To see more videos from user @sardauna_shoot.ng, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About