I'm summary:
1. abinci Mai yaji
2. abinci Mai tsami
3. abinci Mai maiqo
4. abu Mai gas
5. maganin ciwon jiki Wanda basa shiri da ulcer Nsaids or Diclofenac,
2026-07-25 12:04:16
9
Samrat🥰 :
Ya Allah ko maqiyina karka hadashi da ciwon ulcer😭😭
2026-08-04 20:11:52
1
Ahseen Pantamee💋💯 :
😭 maiko,yaji,coke ku zaku hanani warkewa😭😭. ba komai Aljanna na nan
2026-07-31 16:16:47
1
ADAM__10K💰 :
Amma pls Wannan geniune magani Na ulcer?
2026-06-26 00:48:39
6
amnarh_bee :
Haba shysa bana samun sauki Insha Allah zankiyaye ngd🙏
2026-07-28 21:37:44
6
fareeq_textiledesign :
Allah na gode maka Banda , ulcer 🥰
2026-06-28 16:05:50
6
ummu siyama👱🏽♀️ :
wlh na yarda 🥰
2026-06-22 23:16:23
8
yusufaahmadu95 :
lallai bamusan shekaran warkewaba.
2026-07-29 18:39:47
5
IBRAHIM GARBA :
gaskiya doctor wannan maganar hakane
2026-06-24 20:54:51
8
Abufaisal :
mun gode 🙋
2026-07-29 19:52:14
3
American guy :
wallahi doctor yau ulcer ce tahanani infita wurin aiki
2026-06-24 23:06:33
22
nasreen :
idan raunin ya warke,,,Allah yasa ya warke kenan bazai dawoba
2026-06-23 20:45:58
6
safeera design :
doctor kumburin ciki fa idan aka ci abinci
2026-08-21 10:55:21
1
Meenah@64 :
@Rinna
2026-06-24 22:08:54
3
Abu Area :
Malam dan Allah magani rage tubi nakeso
2026-07-19 09:38:46
1
@dan alhaji67100 :
ADC 2027
2026-06-29 14:11:34
4
feel_free :
Thanks Jzk
2026-06-26 09:33:03
3
Hassan:Bin:Muhammad❤️🩹🌹🤲👌 :
Dr Dan Allah I need yr reply......
what's the full solution for UTI
2026-06-28 13:14:43
2
Al.amin Abubaka Usman kt 1😍 :
ya Allah yasaka da Alkhairi
2026-07-04 20:13:06
1
To see more videos from user @dr.ahmadms, please go to the Tikwm
homepage.