@coachahmad412: Mutane da yawa suna tunanin sai sun jira watanni kafin su fara Content Creation. A wannan bidiyon na nuna yadda mutum zai iya fara cikin kwana ɗaya kacal. Na yi amfani da Facebook Page. Na samu Organic Followers. Na yi amfani da ChatGPT wajen samun Content Ideas. Na fara gina Personal Brand. Babban kuskuren da mutane suke yi shi ne jiran komai ya zama perfect kafin su fara. Ka fara da abin da kake da shi yau, sannan ka gyara yayin da kake tafiya. Idan kana son fara Content Creation amma baka san daga ina zaka fara ba, rubuta CONTENT a comment. #coachahmad #brynovate #contentcreation #digitalmarketing #arewa__tiktok
inasoka tsaramin contact strategy nawata daya sanann inaso nazabi nche wanda zan dinga magana akan technology update sanan inasoka tsarasu da hooks mai kyau mai jan hankali datafiya viral inaso duk karfe 9 nasafe kulium kadinga turomin contact din tareda cikakkan bayani akan yadda zan tsara video din sanan inasoya dingazuwa tareda video contect da posting contact inaso kayimin mislaid na
2026-06-23 23:54:26
0
Itz Real Dady :
A wannan comments din zan tabbatar Kai makaryaci ne
2026-06-30 14:31:24
0
SANI M SARARI :
nasa Amma sun wace mun da kudina
2026-06-27 00:23:00
0
💫BAKATSINE :-🧏 :
🥰🥰🥰
2026-06-22 22:44:14
2
Aminu Yunusa420 :
👌👌👌
2026-06-22 20:11:57
2
Small OBO 30BG :
😁😁😁
2026-06-30 12:38:00
0
Ari TeLa :
✌️✌️✌️
2026-06-30 19:46:02
0
To see more videos from user @coachahmad412, please go to the Tikwm
homepage.