@hauwy42: Zaku lura cewa an samu ɗan ƙalubale wajen haɗa wannan Part 3, wanda ya jawo wasu matsaloli a cikin shirin. Muna ba ku haƙuri tare da tabbatar muku cewa, In Sha Allah, ba za a sake samun irin wannan matsalar ba a gaba. Muna matuƙar godiya da irin goyon baya da bibiyar da kuke ba mu. Ku ci gaba da bin shafinmu (Follow), ku yi Like da Share domin ƙarin mutane su amfana. Mungode ƙwarai da gaske. 🙏✨ #hausa #hausamovies #foryoupage #viralvideo #fyy