@ahmadmaitajulizzi4:

daga inda kake komai yake mtsi
daga inda kake komai yake mtsi
Open In TikTok:
Region: SA
Monday 22 June 2026 21:07:29 GMT
6204
1896
58
200

Music

Download

Comments

elmosterper
مستف الحسن احمد✨✅ :
Ya Allah Mai buɗe ƙofofi, Mai haddasa dalilai, Mai sauƙaƙa kowanne abu mai wahala, Ka sauƙaƙa min tafiya zuwa GidanKa mai alfarma (Ka’aba), da ziyartar Masallacin AnnabinKa Muhammad ﷺ. Ka azurta ni da yin Umrah cikin gaggawa da sauƙi, Ya Mai jin ƙai. Ya Allah, ni ba ni da ƙarfi ko iko, saboda haka Ka sa wani daga cikin bayinKa ya zama sanadiyyar cikar wannan buri nawa. Ka buɗe min ƙofofin arziki da falala, Ka sa albarka a rayuwata da dukiyata. Ya Allah Ka yi salati da sallama ga Annabi Muhammad ﷺ, Ka sanya ni cikin masu ziyartar sa da masoyansa, Ka haɗa ni da shi a duniya da Lahira. 🤲🙏🙏
2026-06-22 21:29:39
2
murtalahamza2k
murtalahamza2k :
Allah ya kara lpy mai yabo 🙏
2026-06-22 21:16:17
1
jeesu.a.mainah23
New Life Company C E O JP :
Amen ya allah all good for life
2026-06-22 23:11:46
0
ahmadhussaini753
@ahmadhussaini@@ :
Allah ya kaimu Madina dan annabi Mohammed s a w 🙏🙏🤲🤲🤲🤲
2026-06-22 21:11:55
1
nura.boss.nura
Nura boss Nura :
saw
2026-06-22 23:25:35
0
king_mg_dan_basaja571255
king mg Dan basa 5712580081045 :
S ❤️A ❤️W ❤️W
2026-06-22 23:51:57
0
user4069732637636
user4069732637636🩶 :
slm
2026-06-22 22:23:00
0
hussainisaleh81
hussainisaleh81 :
اللهم صل على محمد وآل محمد
2026-06-23 01:41:50
0
mahadisani03
MAHADI S YUNUSA :
Dadii
2026-06-22 23:01:50
0
king.simo191
king simo :
Muna ziyara kuma muna rokon adu’a alfarmar annabi Mouhamadou 🤲🤲🤲🤲🤲
2026-06-22 23:13:07
0
useekingphotography
Useeking_Photography :
SARKI 👑
2026-06-22 22:54:42
0
aliyu62007
Aliyu dan musa :
mai yabo 🥰 daga dambatta kano 🥰
2026-06-22 21:57:19
0
muhammad.dahiru5
Muhammad masoyi❤️❤️♥️🙏 :
Dan Allah munabarar aisarmanada gasuwaga shugaba sallalahu alaihiwasallam 🙏🙏🙏🙏
2026-06-22 21:43:56
0
warekano2
Dan Bashir :
Mungode meyabo 🥰
2026-06-22 22:39:34
0
shamsualhomar
SHAMSIL AJA IVI S A W❤👑 :
Allah ya kula kuma allah ya saka❤️❤️❤️
2026-06-22 21:12:04
0
dayyabibrahim373
daish :
Allah dan tsakanin san da karewa shugaba (saw) Allah k kiramu madeena Allah k kaddara manq ita nan kusa y hayyu y qayyum bijahi mumiddil warah صاحب حسن والجمال صل الله عليه وآله وسلم
2026-06-22 22:01:30
0
abdullahiahmad4566
abdullahiahmad :
ya Allah kayassare mana zeeyayar annabi muh.d s a w 🤗🤗🤗
2026-06-22 22:26:29
0
userummim
@ummi tah❤️🩷 :
Masoyi🥰
2026-06-22 21:19:10
0
user2630614753033
user2630614753033muhammad :
Ya Maulana
2026-06-22 21:12:29
0
faruk.maitajul.iz
Faruk mai—Tajul izzi :
Ma yabo
2026-06-22 21:15:54
0
gangan9105
gangan :
Janbiro maganin da kikin yaro 🖤🤍🙌🏼
2026-06-23 02:54:37
1
binkakis
BEEN KAKIS :
ALLAH YAFARAN TA MAKA MAU LAYA
2026-06-22 21:16:34
0
ibraheem_mai_gt
Mai_GT_Gombe🙌 :
A sake mana ita Dan soyyarka ga annabi S A W
2026-06-22 21:35:48
0
nabilmustapha50
Nabil Mustapha Saleh :
sarkin mawakan annabi saw Shehi tajilizzi
2026-06-22 21:24:22
0
manyusha27
man yusha :
Dan Allah ya sunan wannan bege
2026-06-22 23:15:07
0
To see more videos from user @ahmadmaitajulizzi4, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About