@islamicchemistandherbals: OLSA ( ULCER ) ๐ฃ๐๐ฃ๐ง๐๐ ๐จ๐๐๐๐ฅ ๐๐๐ฆ๐๐๐ฆ๐ [ ๐ฃ ๐จ ๐ ]"""" Shin kun taba zuwa asibiti ance kuna da wannan ciwon ? Ko wani naku kuka taba ji ance yana dashi ? Shin kasan cewa miliyoyin mutane ke fama da wannan matsalar wasu ma ba tare da sun sani ba """" Bari yau mu kalli me ake nufi da ciwon OLSA ko "PEPTIC ULCER DISEASE " a turance..... PEPTIC ulcer disease da Hausa ita ce cutar da ake kira da OLSA ko ๐๐ฌ๐๐ ๐๐ข๐ก ๐๐๐๐ kuma cutace da ake samun ciwo , Kujewa ko rauni Imma a cikin ciki , a Farkon karamin hanji, ko kuma karshen Makogwaro saka makon aikin Kemikals d Enzymes din da suke taimakawa wajen narkar da abinci ๐ฅ๐๐๐ - ๐ฅ๐๐๐๐ก ๐ช๐๐ก๐ก๐๐ก ๐๐๐ช๐ข 1. Gastric Ulcer.. Idan raunin ko kujewar a cikin ciki take 2. Duodenal Ulcer.. Idan raunin ko kujewar a farkon karamin hanji take 3. Esophageal Ulcer.. Idan raunin ko kujewar a karshen makogwaro take ๐๐๐จ๐๐จ๐ช๐๐ก ๐๐๐๐ ๐๐๐ช๐ข ๐ช๐๐ก๐ก๐๐ก ๐๐จ๐ง๐ 1. Kwayar cutar Helicobacter pylori ( H. Pylori) 2. Nau'in rukunin maganin NSAID kamar Diclofenac ko Ibuprofen ko Peldin 4. Shaye - Shaye 5. Shan giya 6. Samar da sinadarin Acid a cikin ciki fiye da ka'ida ~ Damuwa da abincin da aka soyasu , Abinci masu yaji , zafi ko Test mai kama baki sosai... kan iya kara tsananta ciwo ko tayar da ciwon PEPTIC Ulcer ๐ฌ๐๐๐๐ ๐ช๐๐ก๐ก๐๐ก ๐๐๐ช๐ข๐ก ๐๐ ๐๐๐ฅ๐จ๐ช๐ ~ A ka'ida Cikin cikin mu akwai wata shimfida da take baiwa cikin namu kariya daga jin rauni ko kujewa ta dalilin aikin Kemikals da suke taimakawa wajen narkar da abinci ~ Shan magungunan NSAID kamar Diclopenac, Shaye shaye, shan giya ko waccan kwayar cuta ta Helicobacter pylori su kan iya zama silar lalata ko kwailayewar waccan shimfidar ~ Bayan ta kwailaye hakan zai sa yanzu cikin namu baida wata kariya daga aikin wadan can Kemikals din ... sai ya zama kemikals din yanzu suna zuba kai tsaye akan cikin mu ne ~ Hakan ne zai haifar da kujewa, Rami ko rauni a cikin cikin namu... Wanda kuma shine abinda ake kira da PEPTIC ulcer DISEASE... ๐๐๐๐ ๐ข๐ ๐๐ก ๐ช๐๐ก๐ก๐๐ก ๐๐๐ช๐ข 1. Jin ciwo ko kuna a saman ciki ( Epigastric pain ) ~ idan ciwon baya tashi sai anci abinci... wannan Gastric Ulcer ce ~ Idan ciwon kuma ciwon kafin aci abinci ne ko sai cikin dare yake tashi to wannan Duodenal Ulcer ce 2. Amai da tashin zuciya 3. Jin ba'a sha'awar abinci ko aji ciki ya cika daga cin abinci dan kadan 4. Amai da jini 5. Ba haya da jini 6. Ramewa 7. Ciwon ciki da/ko ciwon baya ๐๐๐ก๐ฌ๐ข๐ฌ๐๐ก ๐๐๐ฅ๐๐ฌ๐ ๐๐๐๐ ๐ช๐๐ก๐ก๐๐ก ๐๐๐ช๐ข 1. Ku Guji duk abinda ke kawo wannan ciwo ~ Kamar shan magungunan NSAID ba tare da izinin jami'an lafiya ba, Shaye shaye ko shan giya Da sauran su ๐ ๐๐๐๐ก๐๐ก ๐ช๐๐ก๐ก๐๐ก ๐๐๐ช๐ข Maganin wannan ciwo ~ Maganin ta sun hadar da Antibiotic.. Idan Helicobacter pylori ce ta kawo ciwon ~ Proton pump inhibitors .. Kamar Omeprazole ~ H2 Blockers .kamar.. Cimetidine. . ~ Anti acid .. kamar..Relcer H2 Blockers da Proton pump inhibitors suna hana jiki samar da Kemikals din da suke kawo wancan kwailayewa ko kujewar ne Anti acid kuma suna Sirka ( Neutralizing ) na Kemikals din ... ya zama yanzu baida karfin da zai iya cutar wa. ๐ฆ๐๐๐ช๐๐ฅ๐ ~ Ku sha duk magungunan da likita ya baku sannan kubi kaidar da likita ya ce ku bu ~ Ku guji shan magunguna ba tare da izinin likita ba ~ A daina shan magugungun Gargajiya ba tare da Umarnin masana ba ~ Masu dabi'ar Shan duk Wanda wani maganin kashe zafi ko zugi su dai .. Har sai idan likita ne ya basu ~Daina shaye shaye kowanne iri ne ~Daina shan giya da sauran mugaggan kwayoyi ~ Gudar dabi'a fara shan magani a dain ba tare da an cika kaidar shan maganin Kamar yadda likita yace ba ~Rage cin abinci masu dauke da Coffee, yaji ko suke da dandanon dake kama baki sosai sukan iya tayar da ciwon#kano #nigeria #lagos #ghana #abuja @dr Khaleepha Herbal @Dr sultan backupโ
Islamic chemist and herbals
Region: NG
Monday 22 June 2026 21:09:26 GMT
Music
Download
Comments
bababala935 :
s a w
2026-06-24 23:27:45
3
ibrahimladan850 :
s a w
2026-06-26 19:52:22
0
jamilualiyu904 :
s a w
2026-06-26 19:38:13
0
sahabi kalusa :
saw
2026-06-25 21:55:51
1
Mohammed sunusi adamu :
salallahu aleshi wasalam ๐คฒ๐คฒ Allah kayayema cutar olsa
2026-06-23 10:10:13
3
Usman Ali :
SAW
2026-06-25 04:46:20
1
auty๐๐๐ :
allah ya saka da alkairi
2026-06-26 18:06:26
0
Bashir Adamu :
s a w
2026-06-24 22:37:33
1
doctor_M B :
S a w
2026-06-24 17:33:37
1
Muhsin Jibo Maigoro :
kuna da hadadde?
2026-06-24 08:32:59
2
Zaki Cissรฉ :
saw
2026-06-24 21:25:12
1
Gloria Bitrus :
s a w
2026-06-25 22:00:06
0
alhaji mukutar kano :
mashahu allah yasaka
2026-06-26 07:35:37
0
Ami mugode Allah yasaka da alkayir
2026-06-24 02:21:17
1
user93969471506572 :
s a w
2026-06-24 18:45:24
1
Abdurrahaman Hudu :
Allah yasamudace
2026-06-25 11:08:22
0
fatimustapha78 :
Masha Allah
2026-06-23 20:19:03
1
Fatima ilyasu :
allahuamen
2026-06-23 15:50:54
2
maman Ameer :
S.a..w . muna godiya sarki
2026-06-25 16:01:05
0
Yahaya Ibrahim :
Allah ya samudace
2026-06-25 12:10:41
0
Ya'u Adamu Yakasai :
Allahumma Salli Wasallim Wa Barik Ala Nabiyyina Muhammad. Jazakallahu Khairan Dr.
2026-06-25 17:22:26
0
saadu :
saw
2026-06-25 21:00:22
0
my ummi :
saw
2026-06-26 14:41:10
0
sophy :
sassaken marke zuma
2026-06-23 14:20:35
2
adam alhaji938 :
s...a...w
2026-06-26 20:34:12
0
To see more videos from user @islamicchemistandherbals, please go to the Tikwm
homepage.