Allah ya isa 😭 wallahi zuciya ta wani zafi takemin inna hadu da wannan video din
2026-06-23 07:21:42
196
Sayyada Aisha❤️❤️ :
Allah yayi mata sakayya Allah yasa tana cikin aljanna 😭😭😭😭
2026-06-23 07:29:34
77
user7260211476423 :
yes ooooo
2026-06-23 16:32:15
1
Afflay investment@2215 :
shegu gidaddawa Allah yasaka Mata in Allah yayarda du mai hanu aciki Allah yawulakantashi
2026-06-23 09:01:31
62
Yusuf SAIDU :
anci amanar Matan nan Amma haka Allah yasa akaddararta
2026-06-23 06:03:42
83
Muna :
In sha Allah aljannah ce makomar ta wani hisabi sai alahira wallahi 😭😭😭😭😭😭😭
2026-06-23 05:42:05
68
Mohamed.. A.. Lawal :
wannan DPO Allah yatsenemai Albarka Allah yawulkantashi
2026-06-23 14:00:03
26
Deejaa28 :
wlh wannan bawan Allah Ahmad isa yasan rayuwa yasan me yake yi, Allah ya qarfafe ka yachi gb da bk ikon taimakon bayin Allah, Allah ya tsare ka ba bk sa'a Ameen
2026-06-23 07:58:16
50
🌹ZBS COLLECTION🌹 :
Alhamdulillah tunda baban mu ya shigo cikin lamarin nan in sha Allah zaa samu mafita