@coachahmad412: Ka taba jin labarin Free Basics daga Facebook? Wannan application yana ba ka damar shiga wasu shafuka da ayyukan intanet ba tare da kashe data mai yawa ba. A cikin wannan bidiyon na nuna yadda yake aiki da kuma yadda zaka iya amfani da shi. Kalli bidiyon zuwa ƙarshe sannan ka fada min a comment: Ka taba amfani da Free Basics kuwa? #CoachAhmad #brynovate #freebasicsbyfacebook #digitalmarketing #arewa__tiktok

Coach Ahmad | Digital Coach
Coach Ahmad | Digital Coach
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 23 June 2026 08:00:00 GMT
5871
481
11
13

Music

Download

Comments

mourhermmerd80
Mourhermmerd Acceptable_______ :
Allah ya taimaka
2026-06-23 08:25:40
1
anassalihu341
Anas👍hikima💯 :
Allah ya kara lpy 🙏 nawa 🙏🙏🙏
2026-06-23 19:31:22
0
official_excellencyy
Excellency @001 :
Muna Godiya sir 🫡💥
2026-06-23 08:22:59
1
therealvangeeth
THE_REAL_VANGEETH :
nasauke amma Naya aiki Sai anbude data
2026-06-23 10:49:46
0
black.trader831
black trader :
🥰🥰🥰
2026-06-23 15:48:59
0
user9082652712260
بشر داود :
🥰🥰🥰
2026-06-23 13:55:47
0
almustapher404
almustapher404 :
😇
2026-06-23 10:09:22
0
abba.gana.dumbulu
abba gana dumbulun :
❤️❤️❤️
2026-06-23 09:50:43
1
To see more videos from user @coachahmad412, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About