ya Allah duk wata mace mai ciki Allah yasauketa lafiya
2026-06-23 13:15:46
354
bellomedicals :
malam yace mun gode da gyara 🥰 kaji malaman sunnah gyaran ma Dadi yaji an masa, Allah ya Kara basira malam ...
2026-06-23 16:41:56
296
Real Abdul :
duk wanda yake yima malam fatan shiga Aljanna Dan Allah yayimin likes
2026-06-24 00:02:41
273
son of grace :
ni dai Ina son malm sabo da Allah,duk Mai son malm saboda Allah ya mun like,👍
2026-06-23 14:42:16
209
balancy30 :
Duk Wanda ke Jin dadin karatun malam yaimin like🥰🥰🥰
2026-06-24 10:31:33
46
Khalilullah :
Wallahi Tallahi Billahi
sheikh Gurumtum kai Allah ya Daukaka ka kuma yayima Rayuwarka albarka
2026-06-23 14:22:13
147
user632668046 :
Kai malam allah ya biyaka yakara daukaka wanda yajidadi yaimin like 👍
2026-06-23 15:52:36
58
baby Affrah🎀🧚🏽♀️ :
Mallam Dan aljanna insha Allah ❤️🥰
2026-06-25 08:56:40
20
ABDEEJAT HENNA :
kaji aikin hankali 🥰 wlh sunnah tayi Allah ubangiji ya qara mana imani da fahimta......
2026-06-24 07:35:16
36
Sulaiman danumma Gombe :
Allah sarki malam Guruntum bawan Allah, mukam munfahimceka Tun a karatun ka nafarko Allah yasaka da Alkhairi
2026-06-23 23:14:06
29
shiekh Abu'Al'Ameen :
Allah yaqarawa malam lafiya da ilimi..
2026-06-24 19:09:27
13
Queen hajja :
Masha Allah malam ya wanke kansa.Allah ya qara daukaka malam.
2026-06-25 10:37:01
11
Mousto Issouf :
Allah sarki hakane malan
2026-06-24 19:27:06
10
user8048848330628 :
Kai' Alhmdllh wlh Naji dadi sosai wannan Amsa Tsokacin da Maman yay iCikin Himama da Natsuwa Allah ya Qara ilimi Mai Albarka Allah ya Barmuna Malammammu Ma sha allah Alhmdllh
2026-06-25 16:00:57
5
IB Argungu :
malan Allah ya sakama da alheri
2026-06-24 15:42:43
9
user16184519826618 :
Kai malam Allah ya hadamu acikin aljanna
2026-06-24 14:42:30
9
rukish :
Allah sarki illimi duniya ne hankali da hankali Allah yakara maku hikima
2026-06-24 22:25:58
8
Mai Agogo Nigeria limited :
Allah yasaka da mafificin Alkairi Muna godiya
2026-06-23 23:04:55
7
Shafii samegu Abbas samegu :
allah kasauki mata lafiya kuce amin
2026-06-24 11:33:01
20
Musa Aliyu :
masha Allah
Allah ya qara daukaka sunnah.
2026-06-24 18:58:31
7
Abbakar Absad :
Malam karshe ne ubangiji Allah yakara fadin kirji da sani ameen
2026-06-23 09:33:12
39
gzab2000 :
Allah yaqara lafiya da daraja mallam
2026-06-23 22:54:47
8
AVDOUL HASSAN BAKO :
ubangiji Allah yayi ma ruyuwar mlm albarka Allah yayi sakayya da gidan aljannah mlm 👏🙏🙏🤍💔🥰😍
2026-06-25 06:55:49
5
melonea :
Allah yaqara bamu arzikin fahimtar qur ani Ameen ya Allah 🙏
2026-06-23 19:15:58
14
Zainab Ali Nuhu :
alhamdlillah da nazama ahlussunaa Mallam yace mun gode da gyara
2026-06-24 08:51:07
14
To see more videos from user @jameel_dan_ahlussunnah, please go to the Tikwm
homepage.