@00kingwaleed: DA DUMI-DUMI: Dubunnan mata dake anguwan Abuja Quarters sun sanar da ficewarsu daga jam'iyyar APC zuwa jam'iyyar PDP domin marawa Professor Isa Ali Pantami baya a zaben 2027.#like #trendingvideo #viraltiktok #videoviral #viwes @Professor Isa Ali Pantami @Abdurrahman Isa Pantami @COMMANDER ABBA SANI PANTAMI @Muhammad Buhari Dalhatu