Ya ubangijih sammae d kassae🥹ubangijin Annabi isa d musa ubangijin Annabi mohd saw❤️🤲🏾Allah ubangijih y dubi gabanki d bayan k🤲🏾Allah yasa Yanxu kika Fara cin arxikin k🤲🏾Allah yasa duk wata dukiyarki t ninku fiye d yadda ba kiyi xato b🤲🏾Allah yayi maki shi kan shi abinda xaton betaba xataba🤲🏾Allah ubangijih y shiga lamarinki🤲🏾Allah ubangijih y damu damuwarki duk abinda xe xame miki damuwa Allah y dameshi🤲🏾duk abinda xe xame miki baraxana Allah ubangijih y batar dashi🤲🏾duk wanda xe kawo miki tashin hankali Allah shima y daga nasa hankalin🤲🏾Allah ubangijih y doraki a kan makiyan ki d mahassadan ki 🤲🏾Allah ubangijih yayi miki d kansa🤲🏾Allah ubangijih y albarka ci rayuwarki albarkacin rayuwar shugabanmu Annabi Muhammad saw🤲🏾 Allah ubangijih y kara miki Lafiya sbd lafiyar jikin shugaba Annabi Muhammad saw🤲🏾 Allah ubangijih ya kara miki imani sbd imanin shugaba Annabi Muhammad saw🤲Allah ubangijih y kara miki hakuri d juriya a duk abinda kaddaro miki na alkhaeri koh akasin hk🥹🤲🏾Allah ubangijih y albarka ci duk wani abinda xaki taba🤲🏾❤️Allah y sa ki gama lpy