Allah yasa ayima dayar ka abinda akayima wannan yarinyar.
Dan darajar annabi da qur'ani.
2026-06-23 21:43:13
46
Patience Boniface :
may her soul rest in peace
2026-06-27 12:15:05
0
user666192314690 :
I love you Jesus Christ
2026-06-24 05:27:42
24
001racheal :
God bless you sir for saying the truth
2026-06-23 19:27:37
56
master bibi :
Kawai dai an cucesu sir Allah ubangiji ya jikan ta
2026-06-23 20:01:00
52
Bilkisu El-yakub :
St. Louis ba a duka! Haka mukayi makarantar nan , I feel nostalgic da ganin wannan masallancin da ban san adadin da nayi sallah a ciki ba. Allah Ya jikan Nihal da rahama Ya bawa iyayen ta dangana da juriya! Lalle wannan yana daga cikiin kaddara mara dadi! Amma daga Allah ne, Allah Ya warware wannan sarkakkiyar.