:Addu'ar Bayan keran salla.💕👍Allahumma Rabba hazihid-da'watit-tammah, was-salatil-qa'imah, ati Muhammadanil-wasilata wal-fadilah, wab'ashu maqamam-mahmudanil-lazi wa'adtah.
Ma'ana:
"Ya Allah, Ubangijin wannan kira cikakke, da salla wacce za a tsayar, Ka ba wa Annabi Muhammadu Wasilah (matsayi madaukaki a Aljanna) da daukaka, Kuma Ka tayar da shi a matsayi abun yabo wanda Ka yi masa alkawari."
Falalarsa: Annabi (S.A.W) yace wanda duk ya karanta wannan addu'ar bayan kiran salla, cetona ya tabbata gareshi ranar kiyama.
2026-07-12 12:27:17
0
Zayyanu fulani :
muje ma a
2026-07-12 20:20:13
0
Yellow🙏♥️ :
2026-07-12 13:12:10
0
To see more videos from user @dawa_goje_, please go to the Tikwm
homepage.