@trtafrikaha: Kisan wata matar aure da wasu matasa suka yi kuma suka ƙona gawarta a Jihar Kaduna ya kara fito da girmar matsalar yadda jama’a suke daukar doka a hannunsu bayan an zargi mutum da aikata wani babban laifi. Wannan mummunan lamari ya faru ne bayan yaduwar jita-jitar cewa matar, mai suna Ummulkhairi, tana sace yara a Marabar Jos, da ke ƙaramar hukumar Igabi a Jihar Kaduna a karshen makon jiya.

TRT Afrika Hausa
TRT Afrika Hausa
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 23 June 2026 18:00:00 GMT
38169
1967
25
93

Music

Download

Comments

user8169095081668
muhsin :
Allahya sakamata
2026-06-25 15:20:13
2
mudancy12
ZAMFARA GUSAU 001 :
@0
2026-06-25 11:31:35
0
atikaabba44
atikaabdul :
Allah ubangiji ya mata rahma Amin ya rabbi
2026-06-24 16:47:43
4
user1727299887454
mom heejas wa Ayan :
😭😭😭 ya allah
2026-06-24 20:38:57
0
erabgee
ibrahim ali koki :
Allah ubangiji ya jikanta yayi mata rahma amma bana tunanin zata samu adalci a Nigeria 😰😰
2026-06-23 18:26:50
4
azmoney148
🛍️BIG- AZ🛍️💥 :
Wlh allah ya isa ya Allah duk wanda yake da sa hannu awannan abun ya allah ka hanashi kwanciyar kabari ku baban mu ne wlh allah ka saukar ma wannan D P O balain da ka saukar ma mutanen annabi ludu wlh nayi kuka sosai 💔💔😭😭
2026-06-24 14:47:55
4
sulymann.x
TOOLS🧰 :
Masu wannan kayan sai dai Allah
2026-06-24 23:46:09
0
abdulhadi.mamansani
abdoulhadi sani :
allah yasare
2026-06-24 20:26:09
0
user269205908800
bintu yaaqub :
Allah y mata rahma
2026-06-25 07:54:31
0
waleed.arab
ARAB 😎SON :
Allah sai y saka mata wlh
2026-06-24 21:30:57
0
mrs.nibras0
Haidar jiddah🥰💝💞 :
Babban dabbancima kuwa wlh
2026-06-24 20:33:48
0
jannatglamour
jannat :
😂😂😂
2026-06-24 19:34:26
0
sieribrahim385
Sier Ibrahim :
😂😂😂
2026-06-24 17:02:13
0
mahamadul.mahy
Mahamadul mahy :
🥰🥰🥰
2026-06-23 18:10:31
2
sieribrahim385
Sier Ibrahim :
😳😳😳
2026-06-24 17:02:10
1
user354938124222
ام علاء هوساوي :
🥺
2026-06-24 11:15:22
1
umar22s
Umar Ali sani :
🙏🙏🙏
2026-06-23 18:27:13
1
eshabooth
@eshabooth :
🥰
2026-06-24 22:08:59
0
nafeez20
NAFEEZ :
♥️♥️♥️
2026-06-23 19:14:00
1
kano.jallabar.hau
KANO JALLABAR HAUSA :
😭😭😭
2026-06-23 19:00:50
1
abdullahihamisu92
AH DIJAT :
🥰🥰🥰
2026-06-25 12:39:49
0
diqsa10a
Sadiq Adamu shuaibu :
😁😁😁
2026-06-25 18:05:05
0
To see more videos from user @trtafrikaha, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About