@mea_ku_dee: #viral_video_tiktok #maitama #media #kanostate 🇳🇬, baza muyi nasaraba sai mun hada kanmu mun daina nuna banbancin kabila da banbancin addinai,kuma mu daina hassada da juna mucire gaba da kiyayya muzama tsintsiya ma daurinki daya, Allah y bamu ikon gyarawa👂👂👂