@zainababdullahizarewa: #wivesconnectforum #niameyniger🇳🇪💃🏻🔥 #ghanatiktok🇬🇭 #saudiarabia🇸🇦 #cameroontiktok🇨🇲

Wives Connect💜💍
Wives Connect💜💍
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 23 June 2026 21:22:01 GMT
46498
6183
175
358

Music

Download

Comments

maryama130
Maryam lawal garba :
Allah ya sanyaya zuciyarki kamar yadda kke sanyaya zuciyar bayin Allah
2026-06-25 17:10:41
50
abrertluxe
Abrertluxe✅ :
wllh tinda NASOMA binki aurena yasoma gyaruwa
2026-09-09 21:04:44
3
habeebahbature
habeebabature :
Ture talk
2026-11-05 13:32:16
2
hamza.musa8520
hamza Musa :
wallahi baki fadi komaiba sai gaskiya, allah ya miki albarka
2026-06-24 05:19:02
35
zee_uniq_store
zee's uniQ store 🛍️🛒 :
maganar ki cike take da ilimi Allah ya saka Miki da alkairi 🙏
2026-06-23 23:00:49
30
leemat939
 leemat  :
Wlhy Hakane Allah ya ganar dasu
2026-06-25 05:33:35
6
hauwahjeeddah4
Hauwahjeeddah :
mumahaka Allah yahaliccemu kullin sainaroqi Allah yaciremin kishin gabadaya😭
2026-07-12 21:00:58
8
mrsbullet0
Mrsbullet collection :
Ur account number please 🙏
2026-08-02 18:17:06
5
asmauhassan241
asmauhassan241 :
Allah yakara yashiga cikin lamuranki
2026-07-20 07:27:57
3
abuwurma
Abuwurma :
yanda kika fahimci Maza haka Allah yasa sauran mata su fahimci nagarin dake cikinmu haka✅
2026-06-24 08:04:58
20
user4442954810119
fatee Shuiab🥰 :
naji dadin shawaran Nan 🙏
2026-09-11 18:54:35
1
ruqueen02
Momyn erfan 💕 :
Wllahi Allah maganar Gskiya Kennan
2026-06-24 00:16:00
9
aminuaisha48
aminuaisha48 :
Allah ya kara mana hakuri da juna
2026-06-24 21:16:45
12
allahyataimakekaoga
hamzasulaimanusma :
wannan gaskiya ne, Allah ya sa mata su ga ne
2026-07-09 08:55:02
0
user2024881061498
Hamdiya sambo :
don Allah aunty Inaso nima ayi adding dina cikin group dinki plz don nima nakusa aure Kuma Mai mata zani aura Ina bukatar lectures plz plz
2026-08-06 07:11:21
2
zeeseen091
zainabshehu157 :
Allah yayi maki abunda mai zato baiyi zato ba
2026-06-26 16:21:01
3
teemah5185
teemah :
Allah yasaka maki da alkhairi
2026-08-09 15:58:18
1
hmz.dan.gwammaja.h
HMZ D. GWAMMAJA HERBAL MEDICI :
Allah Ubangiji Ya Saka Miki Da Alkhairi Yar Uwa 🤲💯❤️👍
2026-06-24 05:40:29
6
zeenat5249
zeenat :
inajindadin shawarwarinki allah yamiki albarka
2026-09-10 16:04:21
1
user1584425097902
ayshat :
Haka yake
2026-06-24 16:55:26
2
ummujaafarzainab
Mr Usman ❤️ :
❤️❤️❤️nagode allah ya saka mk da alkairi 💞💞💞
2026-06-24 10:29:29
2
bintu.hussaini2
Bintu Hussaini :
da Allah kisakani agrupp😓😓🥰🥰🥰🥰
2026-06-29 06:04:57
1
eshertahmed6
Ayeshert :
Allah yasa matar saurayina ta gani
2026-08-10 07:24:01
1
maintain1989
#Maintain :
Fact
2026-06-26 13:16:34
1
anaspeemuhammad
ANAS MUHAMMAD :
Dan inasan matata ta shiga group naki Dan Allah ki taimaka pls
2026-06-27 17:13:48
4
To see more videos from user @zainababdullahizarewa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About