@abuishaqfoundation:

Abu Ishaq Da'awa foundation
Abu Ishaq Da'awa foundation
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 24 June 2026 04:51:24 GMT
126797
18526
265
1267

Music

Download

Comments

hassansaleh0349
Derbour🫅kargie :
Allah yasa mudace Amin
2026-07-27 20:53:39
1
alhajisani34
Alhaji sani :
Allah ya bamu Arzikin Aure
2026-06-24 08:07:14
104
unclesadiq3
👑 𝐔𝐍𝐂𝐋𝐄メ𝐒𝐀𝐃𝐈𝐐 👑 :
Masha allah yanzu fah mlm yanayi ya chanja
2026-06-24 13:09:31
27
jamilu.hadari
jamilu hadari :
wlhi haka koni lokachin da nai aure wlhi bani da kudi Amma yanzu alhamdulillah ga yaya maza da mata GA wadata alhamdulillah Allah mun gode maka
2026-06-24 16:39:48
60
autanhajiya00
A.M.I.N.U.L.L.A.H💙 :
Wlhi ina da niyar yin Aure amma Banda halin yi Allah ya bamu Arzikin Aure🥺🤲
2026-06-25 15:49:19
33
muhsingarba315
Muhsin Garba :
ubangiji Allah ya nuna muna lokaci auremu albarka manzon Allah s a w
2026-06-24 10:55:31
22
imran.ismail.makam
I.I.ɓoÿ mkm :
Allah kanunamana lokacin auremu lpy
2026-06-24 11:22:29
27
adam.muhammad.nas8
Adam muhammad nasir :
ubangiji ya aurar damu cikin wadata albarkar annabin rahama
2026-06-24 15:16:15
20
alqaurawiy1
alqaurawiymoserahmad :
jazakumullahu khairin malam Allah yayiwa rayuwa albarka
2026-06-24 11:40:19
31
hussaini_twd
HUSSAINI TWD :
aikuwa zamani ya canza
2026-06-24 15:30:28
13
mbarrahfast
M.B.Arrahfast⚡️ :
Allah ya amince mana muyi cikin sauki 🤲🤲🤲📿
2026-06-24 16:13:03
14
mijinmarainiya2591
M S S :
gaskiya muma da kyar muka sha amma alhamdulillahi
2026-06-24 15:24:27
10
hishamaliyu20
Hisham aliyu 💥✊ :
Allah gamu gareka kashige nana gaba muhi aure in sha allah
2026-06-24 17:39:01
9
aminuadamukusada007
Aminu Adamu :
Allah yasa idan munyi aure kar mu firgicee 🤲
2026-06-25 18:59:20
9
bashirabdullahi001
BIG BASH :
Ya Allah kashaida wlhy ina Qaunar wnn bawa naka dan Allah ❤
2026-06-24 14:06:43
12
dr.saleemhamza737
$irl££M *B@R@D€*🤝 :
Dan Qarami da tunanin Manya🥰🥰
2026-06-24 13:01:35
9
sermerreee
sermerreee :
Ya Allah ka wadatamu daga falalar ka 🤲😭
2026-06-24 19:01:55
8
user5687214695206
user5687214695206 :
ubangiji allah ya kawo mafita
2026-06-24 11:10:26
5
rabiu.muhammadsan0
Rabiu Muhammadsani :
Alhamdulillah allah kara rufamana asiri duk wandda yayi niyar yin aure dan Allah Allah zai taimakeshi kadauka aure ibadane Insha Allah zai kaimakeka
2026-06-25 09:32:57
5
shalips1
shaly☺️😊 :
gaskiyane wannan wllh malam
2026-06-24 11:13:14
10
dr.xaxss
RCHP: Zahraddeen haruna usman :
Allah ka azurtamu duniya da lahiraa
2026-06-24 08:31:30
5
hussainisani090
H'SQUARE :
Allah yasaka da alkahiri
2026-07-15 18:55:00
2
abu_rayyan76
ABU_RAYYAN :
Allah Ka rufamana asiri, Allah Ka datar damu duniya da lahira,YA HAYYU YA QAYYUM.
2026-07-02 20:57:21
4
user43532168088453
S . A ANKHER :
Masha Allah
2026-06-25 07:41:21
1
ibrashim.aliyu
ibrahim,aliyukano :
gaskiyane
2026-06-25 07:02:33
2
To see more videos from user @abuishaqfoundation, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About