@seniormen23: #go #trending

SENIORMEN2
SENIORMEN2
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 24 June 2026 09:05:36 GMT
33256
1931
168
40

Music

Download

Comments

user3322975186611
momi :
abunda bazan mantaba bayan rasuwar iyayena yayan mamata da suke uwadaya uba Daya yakoreni agidanshi ina Yar shekara goma saboda ina izala suna darika yanzu haka bana tareda dangina 😭😭😭Kuma alhmdulilah ina cikin koshin lpy da wadataciyar tarbiya🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-06-24 15:28:19
53
abdoull734
𝒜𝒷𝒹𝓊𝓁 𝒟𝑜𝓇𝒶𝓎𝒾 🦅🐓 :
Nidai Har yanxu iyayena duka sunanan Alhmdllh
2026-06-26 15:18:53
6
aseeluxefabrics7
aseeluxefabrics7 :
Hmmmmmmm😭😭😭😭😭
2026-06-26 15:23:41
0
muktharbalarabe
@yaya :
narasa wanda zebiyamin kudin makaranta ina final year a college 🥺🥺📌
2026-06-26 16:58:34
3
hafsatumuhammad74
hafsyy :
ya rabb kadubi maraicinmu😭🤲
2026-06-25 21:13:59
6
saadatuusman2935
ummu ihsaan :
Allah yajikan iyayanmu da rahama ya haskaka makwancisu
2026-06-26 08:41:40
3
rafson779615
Rafson Ozil ⚽♥️💯 :
ance wai zamuga yanda za'ayi muce abinci yanzu😭Ammah i ubangiji baya bacci Alhamdulillah always 🤲🥰
2026-06-26 05:48:20
4
hafsatoumanga
hafsyalee :
wllh da yawa baki ma bazai iya fada ba amma mutur iyaye babban gibi ne a rayuwa Allah ya jikansu da rahama ya sa aljannace makomarsu Ameen ya rabb 🤲
2026-06-25 18:49:52
4
ummether16
هندة محمد علي :
Baza su lissafu ba Allah yaji ƙan mahaifinmu da rahma ya sakawa Ummanmu da alkhairi yaja daran mahaifiyar mu itace komai namu😭😭😭
2026-06-26 07:04:47
2
fateemarh038
fateemarh :
a words can never explain but alhamdulillah, Allah yasa abbana yana aljanna madaukakiya da dukkan musulmi
2026-06-26 16:16:44
1
ummuarifullah05
Ummu Areefullah :
ya rabbil alameen kakaramusu lpy da Nisan kwana me albarka wadanda suka gabata Kuma Allah ya jaddada rahama a garesu Baki daya
2026-06-26 12:50:37
4
sparkleteema
sparkleteema ❤️🌹 :
Aii Allah kadai zai saka mana
2026-06-25 21:56:48
1
hauwaudayyabu32
Hauwa,u jiddah :
allah daiyaimusu rahama kawai 🙏🙏🙏😭😭😭
2026-06-26 13:12:08
0
haleepha21
haleepha :
komi
2026-06-25 16:59:51
0
ukontopp
uk ontop :
hmmmmmmmmmmm
2026-06-25 11:23:31
1
ibrahimmansur883
ibrahimmansur883 :
keh bro a words can never explain the pain 😢 😭
2026-06-26 15:37:15
0
ayshatu_purelyf
ayshatu_purelyf :
hmmmmm!!!
2026-06-26 10:31:25
0
queenyaro4
feenah :
hmmmmmm😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-06-26 14:10:30
0
fateemahh302
fateemah302 :
Mundan sha wahala balaifi alhamdulillah dasamun uwa jajurtacciya Allah yasata a aljannah dangin babanmu sukaso sudaukemu sumaidamu kauye taki yarda shikenan bama ganinsu Basa nemanmu alhamdulillah Allah kasanya mama aljannah 🥰
2026-06-25 21:56:28
5
hauwau_b_haris1
Hauwau_B_Haris :
Hmmmmm. Yarabbi
2026-06-26 00:22:58
1
user91781866987836
user91781866987836 :
mun sha wahala sosai😭😭💔😭😭😭
2026-06-25 07:30:22
2
wanka940
Abdullah Muhammad 01 :
saboda Yana Sona bayan ya rassu yannena Kuma suka jiuyaman baya Amma yanzu alhamdulilah Ina da babbar Sana,a
2026-06-26 09:32:39
5
mohammardd
Muhammad :
Allah ya gafarta wa mamana da babana 😭
2026-06-25 22:21:33
2
alameenyks234
Al~Ameen~yks :
Nidai Har yanxu iyaye na suna Nan duka Alhamdulillahi Wanda suka rasa nasu Allah ya jikan Suda rahma 🤲🤲🤲
2026-06-26 16:28:08
2
user5162503851611
fatimah adam :
😭😭😭😭😭 rayuwa ta cenza
2026-06-25 06:28:10
0
To see more videos from user @seniormen23, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About