@honsaifullahihassan: ALKHAIRAN MADUGU Shugaban Obidient Movement na Jihar Sokoto ya bayyana matuƙar mamaki bayan ziyararsa ga ɗakin kwanan ɗalibai da Jagora Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya gina a Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sokoto. Ya ce bincikensa ya tabbatar masa da cewa ko Jagora da kansa ba zai iya ƙididdige yawan mutanen da ayyukansa suka canza rayuwarsu ba, alamar irin tasirin alherinsa ga al’umma.
Allah sarki jagora ubangiji Allah yadda wannan bawa naka yaxama jigo gawasu Allah ka bashi dukkan abin da yake Neman Allah yasa Yana daga cikin salihan bayansa Ameen y Allah 🤲
2026-06-24 11:24:02
3
Suleiman✅ :
Ok 👍
2026-06-25 00:22:15
0
KSI KAAB :
wnn shine abun alfahati wlh, alh ya karawa yiwa jagora albarka, a rayuwarsa ameen
2026-06-25 13:26:49
0
Mai fanke global :
Masha Allah fatan alkairi, kwankwassiya Amana sai Dan Amana madugu ikon Allah, NDC sak.
2026-06-25 18:49:29
0
Mukhtar Ibrahim mukhtar :
jagora
2026-06-24 16:41:06
0
Isah labaran Gwarzo 🇦🇹 :
JAGORA🥰🥰🥰
2026-06-24 10:38:16
1
king_anas_salisu :
🥰🥰🥰
Allah sarki jagora 💪
2026-06-24 20:41:02
0
Man Naff :
jagora
2026-06-24 11:41:54
1
Nasiru mustapha Nasiru :
masha Allah🥰🥰🥰🥰🥰
2026-06-24 21:13:44
0
dadinkowa16 :
masha Allah
2026-06-24 10:38:13
1
ib chinade :
👍amana
2026-06-24 20:55:09
0
ISMAIL YAHAYA ISAH :
Allah y ƙarawa jagoraa lfy
2026-06-24 11:20:13
1
Nazeer G.r.K🇳🇬🇹🇬🇧🇯 :
Masha Allah haka akeso
2026-06-24 10:40:12
1
fateema Ibrahim Shamira :
Allah yadada daukaka jagora nagari
2026-06-24 14:24:04
1
Isah labaran Gwarzo 🇦🇹 :
allah yabiya buƙata jagoran talakawa
2026-06-24 10:39:12
1
Real Bashir nuhu One :
jagora nagari
2026-06-24 11:22:20
1
Yahaya Isma'il Umar RL :
Ya Allah ya kara jagoranci Jagora 💯💯💯 Yanzu ma muka fara Kwankwasiyya 💯💯💯
2026-06-24 16:13:24
0
Zero 💎 :
🥰🥰🥰🥰🥰
2026-06-24 11:00:29
0
👣 :
👍👍👍
2026-06-24 17:26:37
0
Shazee collection & more :
🥰🥰🥰🥰
2026-06-24 11:25:31
0
wahabou :
😳😳😳
2026-06-24 15:14:30
0
rabiousoumaila95 :
🥰🥰🥰🥰🥰
2026-06-24 11:10:08
0
marwan isah :
✌️✌️✌️
2026-06-24 20:25:27
0
NASIR S.T :
🥰🥰🥰
2026-06-24 10:44:00
0
Hayaki :
🥰🥰🥰
2026-06-24 10:35:06
0
To see more videos from user @honsaifullahihassan, please go to the Tikwm
homepage.