@aamdaz: Tayaya ana aikata irin wannan dabancin a cikin mu har muke tunanin Allah zai saurare mu?. Ana izgilanci wa Annabin Allah amma mutane suna kallon hakan ba bakin komai ba.. wanne irin mutane muke son zama?.
Innalillahi wa inna ilakhair rajiun 🥹 Darajar annabi muhammad ta wuce ayi drama da ita Wallahi Allah ka tozarta su 🙏 ga wargaza duk wanda yaga comment Dina yace Ameen 🙏
2026-06-24 11:55:20
219
Kabiru Muhammed :
is very good 👍 👌 👏 🙌
2026-06-24 20:22:25
1
Maimounah :
wlh gabana Saida ya fadi Allah ka tsaremana imanin mu
2026-06-24 18:24:31
215
Iyawa Media Concept :
So sad 😢 Amma yan Isha jakai ne
2026-06-24 18:26:42
42
Fatima :
Allah y wargaza shi a
2026-06-24 18:12:31
71
user256181143431 :
Kai waye
2026-06-24 20:24:45
6
Mrs Ismail :
aaaaaa wannan iskancine wllh😭
2026-06-24 18:27:08
23
nerner Ayeeeeshatoun 🤎 :
gaskiya Allah NADA hakuri wallhi
2026-06-24 18:32:50
35
A. Yusuf magajee :
Wallahi alokacin da ace yah ma'aikin Allah har saida gabana ya fadi
2026-06-24 19:20:00
18
halifa abbas :
sorry Allah ubangiji ka jikan dr idris Dutsan tanshi
2026-06-24 20:09:02
11
s kura beauty parlour :
Innalillahi wa inna ialaihi rajiun Allah ya kare mana imaninmu a uzu bill ahi
2026-06-24 20:15:32
5
khaleesat 🎉 jalingo 💃💃 :
yasalam😳
2026-06-24 20:07:13
1
Umarimama💎 :
Allah Ya Tsinewa Yan Shi'a 😭😭
2026-06-24 19:17:12
5
FIRST BORN💞💞 :
Allahumma Ajirni fii musibati wa akhlifni Khairan minha 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-06-24 18:15:18
9
A A yarima sani✨ :
this is not fair 🥹🥹🥹
2026-06-24 21:37:37
0
real__s__malakee :
𝙖𝙡𝙡𝙖𝙝 𝙮𝙖𝙨𝙖 𝙢𝙪𝙙𝙖𝙘𝙚
2026-06-24 21:23:40
0
Mimi🥰 :
wlh kuwa hmmmm
2026-06-24 21:24:15
0
Hauwa'u Muhd ganduje :
subhanallah Allah ya yafe mana zunuban mu
2026-06-24 13:26:29
9
N A Mustapha Gaya :
A’uzu billahi 😭😭😭😭😭😭😭. Astagfirullah ya Allah 🤲🤲🤲
2026-06-24 12:58:47
5
suwaiba Ibrahim :
la anannuba Allah yasaka mana wlh annabi yafi karfin a siffantashi dawani xindiki
2026-06-24 19:28:16
6
M ABBA NA ATIKU :
wlh gaskiyane
2026-06-24 20:23:23
2
user2953142254634 :
wallahi
2026-06-24 20:16:46
1
Aliyu A warriors :
subahanalilahi 😭😭😭
2026-06-24 20:25:50
1
@realammybeauty1234 :
Innalillahi wainnailaihirrajun
2026-06-24 20:12:15
1
To see more videos from user @aamdaz, please go to the Tikwm
homepage.