@taskira.h.onlinetv: KO ALLAH YANA FISHI DA KONA MUTUM: Yadda Rundunar ƴan Sandan Jihar Kaduna ta gurfanar da mutane 24 a gaban kotu bisa zargin su da hannu a kisan wata malama mai suna Ummulkhairi a yankin Maraban Jos. A cewar rundunar, ana tuhumar waɗanda ake zargin da laifukan haɗa baki, tayar da tarzoma, lalata dukiyoyi da kuma kisan kai, Kuma an gurfanar da su ne domin fuskantar Shari'a kan zarge-zargen da ake yi musu.
Taskira H Online TV
Region: NG
Wednesday 24 June 2026 14:57:55 GMT
Music
Download
Comments
Mohamed Bena :
,😭
2026-06-24 19:32:51
2
Mas'ud Ya'u :
duho akashi su
2026-06-24 22:09:36
0
Abbatyibrahim777 :
May Allah help you police 🚓 🚓 🚓
2026-06-24 22:46:26
4
Musa Muhammad :
that's very good Sir
2026-06-24 16:47:20
2
ALI DAN KASUWA :
Allah yasakamuku
2026-06-25 09:11:06
1
💗💗prety💗💗 :
may God bless you so much
2026-06-25 10:06:37
1
Mohammed :
God bless your
2026-06-25 01:43:05
1
alaminbashir8 :
What of the DPO?
2026-06-24 20:22:27
14
Jamal malik :
DPO fah
2026-06-24 18:58:18
8
Jamila usman Idris :
DPO
2026-06-24 22:45:27
6
nasirgarba146 pallady :
to ina DPO?
2026-06-24 22:06:16
2
user1240997600624 :
Wanda yabasu itafa?don Allah kuyi adalci
2026-06-25 06:34:21
3
Itz Idris :
Am ma Wllh anyi Makaryaci
2026-06-25 07:25:16
2
Ramatu M Jamo :
Allah ya Baki iKon yin Aikin
2026-06-25 09:05:36
1
user7278662854126 :
well-done
2026-06-24 21:07:11
1
Naziru Nazee :
Allah yasaka mata
2026-06-25 12:21:49
1
Abdul KT :
wlh koni nayi kuka 🙏🙏🙏😭
2026-06-25 15:39:41
0
Abdulazeez :
DPO pha?
2026-06-25 11:59:13
0
Manar ningi🥹💕 :
Harda mata ohhhhh Allah 😭😭😭😭
2026-06-25 17:15:06
0
uziyaunique4 :
daga baya kennn
2026-06-24 19:06:50
2
Idris Abdulwahab :
You guys are not talking anything about the DPO??
2026-06-25 12:37:37
0
engineer Carlos :
Ina D P O
2026-06-25 20:13:36
0
___Lïl-xëñä___🦅 :
what of the DPO
2026-06-25 18:16:23
0
Muhammad Yusuf :
Ina DPO????????
2026-06-25 13:16:54
0
isa enjector :
adalci
2026-06-24 16:29:46
0
To see more videos from user @taskira.h.onlinetv, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.