inada tambaya anan
yanzu alwala da ruwan pure water babu alwala kenan?
misali inyi alwala da pure water alwalata Batayiba kenan
Kuma pure water ba ruwa bane mai tsarki?
2026-06-25 21:40:01
5
umar :
Allah yaska da allhari💖💖💖
2026-07-19 09:21:00
1
Ibrahim khalil :
don Allah a saka muna makaranta online inason a koya min riyadu a online da Risala don Allah
2026-06-30 15:14:17
6
YARIN_GANDI_JR :
kittabu izziya
2026-07-09 00:52:38
2
SANI A NABORDO :
kaji karatun normal, MashaAllah
2026-06-28 21:15:33
8
Bagalde :
you earned my follow 👌👏
2026-07-07 13:50:35
1
muhammadrabiu2208 :
s a w
2026-06-30 23:04:57
1
Rano autan bawo :
allah ya saka muku da alkhairi
2026-07-08 10:53:11
2
zaharaddeen :
Allah ya sakada alkhairi
2026-07-30 21:18:58
1
suleimanbalarabe6 :
Anan ilmi yake bbu hayaniya bbu zage zage
2026-07-23 22:34:46
2
salisu Suleiman :
Allah yasaka da alkairi Alfarmar annabi Muhammadu rasulullah