“Ya Allah, Ubangijin bayinSa, Kai Ka ba mahaifina lafiya. Ka ƙara masa tsawon rai cikin ibada da biyayya gare Ka. Ka kawar masa da kowace cuta da wahala. Ka sanya albarka a shekarunsa, a dukiyarsa, a iyalinsa. Ka ba shi damar ganin ‘ya’yansa da jikokinsa suna yi masa hidima. Ya Allah kada ka ɗauke shi sai Ka gamsu da shi, Ka kuma sa ƙarshen rayuwarsa shi ne kalmar ‘Laa ilaaha illallah’. Ameen”
2026-06-27 16:46:21
6
abubakarumar1596 :
masha Allahu allah yayimiki albarka ameen
2026-08-17 12:05:53
1
SADIQ OC NO TIME FOR LOVE :
good sister 👍👍👍
2026-07-16 14:12:32
1
arewa stitches fashion designe :
2026-08-24 00:25:42
0
kanuri for life 🤍 :
my sister is my life wlh🥰🥰🥰🥰
2026-06-27 10:24:21
2
Abo Bakr :
👍👍👍
2026-08-19 06:39:01
1
Daraja :
baby I salute you🥰
2026-07-07 08:20:05
1
Oga Ubale :
no anaha ka ai abubakar sadiq din kenan
2026-07-17 20:38:19
1
sadeeq :
we dey with you 🙌🤍
2026-06-25 09:13:09
1
Abubakarsadik :
please 🙏🙏 my sister 🙏
2026-07-07 21:06:19
1
Abubakaruby :
hi baby
2026-06-28 04:51:48
1
sadiq :
Allah sakamiki da alheri yar uwa🤲
2026-06-29 11:31:44
1
Sadeeqmajidadi :
𝑮𝒂𝒔𝒌𝒊𝒚𝒂𝒏𝒆 𝒚𝒂𝒎𝒎𝒂𝒕𝒂😍😍🤩
2026-07-07 19:21:32
1
MAI INYASS :
Wannan gaskiyane🙏🙏🙏
2026-07-16 06:03:55
1
Baba sadeeq🔥 :
Tabbas
2026-07-16 16:21:56
1
Sadiq K G F mali 1 :
sai kin padi 🥰
2026-07-16 21:06:51
1
user1359774239281 :
ya hayyu ya qayyum Allah ya Miki albarka Allah ya Baki miji na gari
2026-06-29 08:55:09
2
user5381878168252 :
tumugude allyimikialbrka
2026-07-06 23:21:51
1
@Serdeeeq003 :
Gsky sunan mu duniya ne kwana biyu shi kawai kakeji