@honsaifullahihassan: Lokacin da na bar aiki bayan shekaru goma sha bakwai a matsayin injiniyan ruwa a Wreca, mutane da yawa sun yi mamakin matakin da na ɗauka. Amma na yi tunani mai nisa, kuma daga ƙarshe hakan ya zamo alkhairi ga al’umma. ~~ Sen Kwankwaso
Hon. Saifullahi Hassan
Region: NG
Wednesday 24 June 2026 18:41:32 GMT
Music
Download
Comments
khadnass2 :
Allah yakaramaka lafiya KAKA 🥰🥰😅😅😅😅
2026-06-24 18:57:16
17
Hussaini Yau Haruna :
Masha Allah
2026-06-24 19:18:04
6
user3801823473010 :
jagaba jagora you're our mentor
2026-06-24 19:39:55
2
Ibrahim Bz :
Allah sarki jagora Engr senator Dr Rabi'u Musa Kwankwaso
2026-06-24 19:25:22
6
usmanabba :
Allah ubangiji yakarawa jagorah lfy ameeen
2026-06-24 20:20:03
1
Aliyu idris :
ALLAH YAYMAKA JAGORA🥰🥰🥰
2026-06-24 19:24:09
3
umar farouq :
Allah yakara lafiya da Nisan kwana
2026-06-24 19:24:47
4
Iam_Salihu_Muhmad💎 :
Jagora nagari ❤️
2026-06-24 19:34:32
1
Sha Aike Shagon Nura :
wannan gaskiyane madugo 🥰🥰🥰
2026-06-24 20:23:59
1
abubakarmahmud398 :
oga
2026-06-24 19:36:01
1
usmanmuhammadibrahim212@gmail. :
ubangiji Allah yakara lafiya da nisa kwana
2026-06-24 19:29:21
2
khalifa dambazau :
Allah ya taimake ka jagora
2026-06-24 19:27:49
2
Salmanu Kwangila :
wannan gaskiya ne jagora❤️❤️❤️
2026-06-24 19:28:58
3
Taye_Boy :
Masha Allah baba
2026-06-24 19:39:14
1
Faisal husaini salisufaisalhus :
Allah ubangiji ya tsayama ogah muna bayanka💯💯✌️
2026-06-24 20:01:28
1
Ashiruisah :
Jagora
2026-06-24 19:21:15
1
Hon Shamsu Gaya :
Gaskiya ne oga
2026-06-24 19:26:53
1
ABBAN KWANKWASO🫀👌 :
jagora namu🤗✌🥰
2026-06-24 19:31:40
2
Daiyabuabdullahi :
wnnn gsakiyina wha Allah ya tamkima knkso aman
2026-06-24 19:41:33
1
M&M TSAURI TEXTILE :
Allah taimaki Jagora 💞
2026-06-24 20:21:10
0
king.abba sabo :
Masha Allah from ajingi
2026-06-24 20:48:21
0
USEE DAKARE :
Allah yayi maka albarka jagoran siyasar Nigeria
2026-06-24 20:26:45
0
SHARADA ._APPLELINKS ✓⃝ :
Raskwana😁🥰
2026-06-24 20:25:28
0
Muhammad nuhu :
Jagora❤️🙏
2026-06-24 20:25:37
0
محمد🇳🇬 :
Wise man 💯
2026-06-24 19:56:19
0
To see more videos from user @honsaifullahihassan, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.