engineer plx dan Allah nawa na saetashi a 14.2 amma da zaran yamma tayi seya komah 12.6koh 12.5 gaba daya baya wuce 10 na dare wlh😭
2026-06-24 21:54:47
1
BaLArabe@52 :
mun gode
2026-06-27 23:46:17
1
Fatimah Isyaku :
battery na tubular ne amma da zarar ya kai 13v zuwa 14v upward sai keken dinki na ya dinga tafiya off shi kadai bayan few minutes yana aiki, idan na sake kunnawa ma haka. to hakan yana nufin over voltage ne?
2026-06-26 22:20:56
1
aminuibrahim40481 :
ni nawa yanzu ko awa da bayayi
2026-06-25 04:43:53
1
Gyara kayanka :
Great
2026-06-25 05:38:17
1
Mubarak Muhd Lawal :
ai mani like pls
2026-06-25 09:31:42
1
Nasir :
Tubler battery Dani guda 2, 220Ah Na setashi a 14.8 Amma large 3 na dare ya dauke kuma Fanka ce guda Biyu kawai nake kunnawa
2026-06-25 15:20:47
1
Bala Ruwaya6161 :
dan allah inginiya tubula
2026-06-24 21:39:13
1
iliyasm4 :
nawa 14.5 ne yayi dai dai ko Akwai matsala places
2026-06-25 20:02:00
0
Ali Ibraham :
🥰🥰🥰
2026-07-01 22:58:19
1
To see more videos from user @sodangi_solar, please go to the Tikwm
homepage.