@dr.umaryamco: Kar ki bari kunya tasa ki jefa rayuwar ki a cikin hatsari, daga kin ga/ji chanji ki tafi asibiti a duba.. #Awareness #PublicHealth #HealthEducation #healthwithDrUmar
Jamaah nadaho💃🏼❤kuxo muhadu mutemaki junanamu 😭duk Wacce tashiga Account dina tayimin like 👍 A posting dina 🤭Nima zanshiga nata nayi mata 😩duk Wacce tayi following dina zanyi nata 💃🏻🤍Me kukejira duk Wacce tayi tasa done ✅ Ta hakane zamu samu muma mudan kai viral din nan 😂😂Ok sai munhadu Ah viral jamaah🤓😂❤️
2026-06-26 11:58:47
1
USMAN HALIRU :
Allah ya kara rufa asiri
2026-06-24 21:34:17
1
zee collection :
allah yasa mudace
2026-06-25 11:26:23
1
Aishatul Mufeeda :
Jazakallahu khairan
Allah ya bamu lfy Mai Albarka
2026-06-27 10:09:36
1
Baby Aisha :
muna gdy dr
2026-06-25 06:28:17
1
Al- Qaseem :
wannan wayar da kan yi Dr
2026-06-24 21:58:13
1
Ummeter :
jazakhallahu khairan
2026-06-25 22:23:15
1
Rumaisa ab 👸 :
Hmmm
2026-06-25 17:28:50
1
Muhammad :
great 👍
2026-06-24 21:54:43
1
Suleiman muktar :
Allah Yamaka Albarka 🙏
2026-06-24 21:50:59
1
Diamond 💎 :
Allah ya sa muraci Allah ya karimu
2026-06-26 11:06:20
0
user6781943596096 :
Allah yasa mudace
dan Allah Dr inason nayi magana da kai wllhy,ka taimaka kayi replied dinah
2026-06-26 20:19:02
0
Khadija Hassan garba :
Allah ya saka da alkhairi
2026-06-27 07:48:58
0
Latest_fabrics_and_more :
So uku Doctor
2026-06-28 20:31:54
0
Fiddy :
Ameen ya hayyu ya qayyum
2026-06-30 11:29:41
0
Aunty nanah 12🥰 :
Dan Allah Dr. yawan chin guruba Yana d hadari ko yaya nakasan ce Ina yawanchin tane
ngd Allah y qara baseera 🥰
2026-06-30 07:53:19
0
walida :
first comment
2026-06-24 21:24:10
5
To see more videos from user @dr.umaryamco, please go to the Tikwm
homepage.