@saddeqak: @TAUHID @daga inda kake komai yake mtsi @JUNIOR SHEHI TAJUL IZZI @Habun_shehi_tajul_izzi @Halifahahmadtajilizzi1 @Auwalu Ase @I_Am_Na_Annabi__ @KACHI AWARA NA ANNABI MUHAMMAD @@M producer5 @Na zakiya🍱🍝 @NARKAKKE A ANNABI S A W @aktajulizzimedia@
Mai Tashin Injin zuciyar masoya manzon Allah Wlh wannan sunan yayi man dadi Shi Usman ya dauka cin mutunci ne baisan wata babbar daraja bace Allah yaba shehi Na tada zukatan mu da sanya mana shaukin Kauna🥰🥰🥰🥰🥰
2026-06-26 10:03:45
21
dorayi city :
saki kowa kyale kowa ka kama manzon allah s a w ❤️❤️❤️❤️
2026-06-29 22:19:10
3
babanta :
so bafashi
2026-06-28 19:49:49
1
kabiru aminu :
Annabi muhammad s a w
2026-06-28 19:00:40
2
Abi mahasin da mubina :
Umma Alaihassalatu Wassalam Tsokar Jikin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam 💞💞💞💞💞 Wanna Haka Yake Mai Yabo Sayyada Sune Arziqin Mu Wallahi