@manirfaisal: S3XTORTION: BARAZANAR FALLASA HOTUNA KO BIDIYO NA TSIRAICI Shin ka san cewa barazanar fallasa hotuna ko bidiyon tsiraici domin a karɓi kuɗi, a tilasta soyayya, ko wani anfani, laifi ne? Yanada hukuncin naira miliyan 25 daga shekara 10 a gidan yari. Kada ka bari tsoro ya sa ka yarda da masu yin s3xtortion. Ka san haƙƙinka, ka kuma san abin da doka ta ce. Kalli wannan bidiyon domin fahimtar laifin da yadda za ka kare kanka. Attention: @Sultanjgn @Shehun TikTok @Abis Fulani 👑👑👑 @Adizatou #arewa__tiktok #cybercrime #creatorsearchinsights #Fyp
sections sir please for next videos in ba takura 🙏
2026-07-16 03:58:26
0
S.G001 :
indeed you are really a blessing to the society Allah ya Baku ikon taimakawa al'umma
2026-07-16 09:16:52
0
Abdullahi :
Good job
2026-07-16 10:58:08
0
Rdstbajari :
wllh inda ana distance learning a karatun law da nayi saboda Ina mugun son wannan course din
2026-07-03 20:15:18
50
SMB :
Alhamdulillah indeed this is a very Good progress maybe the issues will reduce in arewa at least Allah yabaku ikon Taimakawa Alummah 👍👍👍👍👍
2026-06-24 22:29:56
59
Ola_Of_Takai :
we always like your video and insha Allah we'll use your truth and respect the Nigerian law and order
2026-06-24 21:57:40
30
ARDO 🌹❤️🩹Official🦅🦅🦅 :
Wannan Gaskiyane Allah yakara lafiya 🙏🙏🙏
2026-06-25 09:41:30
21
uzee mayana 🤞 :
So I don’t see any blog or influencer posts that’s more educational and entertaining me than your videos. I find it interesting to watch and helpful 🥰❤️
2026-06-27 17:25:36
10
Digoll :
great 👌
2026-07-15 22:57:34
1
່ ່ ່ ່ :
I send you a dm and it didn’t deliver
2026-07-14 07:48:58
3
YUSUF LAWAN :
Tun farko ma bai kamata ayi video tsiraici ba koda kuwa ma'aurata balema saurayi da budurwa.
Anyway
Thanks for your awareness
2026-07-14 08:18:41
6
sharbeeb :
great work we're proud of you wlh
2026-07-15 16:27:57
1
NURULHUDAH GALAXY :
sannu da kokari jazakallah 🙏
2026-07-08 23:22:09
7
babangidayelwayir :
dkw
2026-07-14 22:03:47
1
basirumatsai :
Masha Allah ,All your contents are very educative,
how I wish our northan content creators will be like you.
2026-07-01 12:02:22
7
ibrahim_bola :
ubangiji Allah ya saka maka da alkairi ya
2026-06-27 12:12:09
7
ibraheem Muhammad :
may God bless you sir 👍
2026-07-08 15:21:50
2
AL BASHIR SANI :
Allah yajikan iyayanka
2026-06-25 07:36:59
10
ahmad_auwal18 :
Allahumma
2026-07-09 01:02:45
5
@realmemota1 :
Muna godiya sosai 🙏
2026-07-08 15:05:31
3
Sani Abdullahi :
Allah ya sa muchika da imani.
2026-07-03 07:47:28
4
Rx_Muhsin💊💊 :
Akwai dan uwana Mubarak Babangida Hussaini a high court yake aiki wataqila ka sanshi
2026-07-15 10:37:37
0
Ansary :
Allah yasaka da alheri
2026-07-06 16:39:44
2
SAIFULLAH :
How can I scroll up without following u?
2026-06-29 13:48:30
5
_JUNIOR GURUMTUM_🤎🤎🤎 :
the second page i follow and learn from it
2026-07-05 16:09:03
4
To see more videos from user @manirfaisal, please go to the Tikwm
homepage.