@aamdaz: Wannan shi ne dalilina na daukar zafi kuma akansa nake babu canja magana.. Dan haka kafin kayi min raddi ko munan Kalamai ka fara tabbatar min cewa su abinda sukai dai dai ne, sannan ka saurari bayanina indai don Allah kakeyin Shi'a kuma don son AHLIL BAITI wallahi kasan sunyi kuskure.. Domin duk sanina da TAMSILIYYA bantaba ganin wadda aka fara daga ma'aiki ba, anayi amma duk wadda nasani a gurinsa narrative akeyi. Kaga kenan indai Sona gaskiya kukewa wannan da sukai laifi zaku fada musu ku barranta da su, domin banda zagi da mañana zato babu abinda suka janyowa mabiya shi'a, kuma goyon bayansu na nuni da cewa wasu sun yarda cewa sunyi dai dai. Sannan zan kausasa harshe akan kowaye ya taba janibin Annabi Muhammad SAW, batare da duba waye shi ba, ko wanne Mazhabi yake bi, In sha Allah, Allah ne shaidar komai dominsa da samun yardarsa akeyi.

Abdallah Amdaz
Abdallah Amdaz
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 24 June 2026 22:30:24 GMT
126579
6658
260
234

Music

Download

Comments

northprenueurhub_ltd
Northprenueur Hub LTD. :
Allah ya Saka maka Da alkhairi 🙏 su Kuma Allah ya wulaqata su Allah ya rusa su
2026-06-25 07:27:12
15
usmanabbabuhu18
USMAN :
neman trending phone store 😂😂😂
2026-06-25 05:38:03
11
berjala.shehu.jak
Maya🫧🍃💞 :
Hmmmmmmmmmmmmmmmmm
2026-06-26 11:56:21
0
ashwan__
ashwan__🥀 :
Maganarka gaskiya ko a tarihin annabawa da akeyi na film ana Annabi Muhammad S.A.W babu wanda aka saka a matsayinshi saidai asaka narration yakamata daii sugane abunnan dasukai ba dede bane Allah yasa mudace Ameen🤲.
2026-06-25 19:18:51
5
ma.sultan63
MA sultan🦋 :
Wawa kawaii
2026-06-27 00:20:34
0
2murtala0
Mohammed murtala p k m :
Maganarka gaskiya ko a tarihin annabawa da akeyi na film ana Annabi Muhammad S.A.W babu wanda aka saka a matsayinshi saidai asaka narration yakamata daii sugane abunnan dasukai ba dede bane Allah yasa mudace Ameen🤲.
2026-06-26 06:29:58
6
ap_sound_record
Ali_piano :
Allah yasaka
2026-06-24 23:26:09
7
ummykamshi33
ummyta :
wlhi tallahi Annabi Muhammad s.a.w he's special, no one on dis duniya can compared with him ya rasulullah s.a.w🥺no one wlhi tallahi
2026-06-25 09:58:48
5
hassanimam96
Hassan imam kaduna :
Allah yasa mugane
2026-06-25 06:33:21
3
user3100605433378
Ahmed Musa gwamna :
Allah yasa mudace
2026-06-26 11:45:00
1
reall.maryammustapha
YAR KATSINA💃🏻🌹🦋 :
Gaskiya wannnan ba dae dae bane Allah ya kyauta 🙏🏻🙏🏻
2026-06-25 05:49:10
5
abdulyusuf9305
Abdul Yusuf A.k.A 01 :
Allah yasaka da alkhairi
2026-06-25 07:06:54
4
user3071413218166
deejah :
wannan gaskiyane
2026-06-25 06:41:29
3
mr__a_1
MR A :
Gaskiya ne
2026-06-24 23:58:06
3
meerahhassan001
meerahhassan001 :
wannan wllh gsky ya fada wllh
2026-06-25 19:08:27
4
tahaua4
Abdallah.targi :
بارك الله فيكم
2026-06-25 06:53:04
3
aliyuahmad1800
aliyu ahmad k. t :
zamugyara insha allah gaskiyane wannan thank you so much
2026-06-25 18:57:10
3
sirabdull02
@Mustyy🤗boii :
💯for you sir
2026-06-26 08:37:10
0
fauzeee48
Fauziyya Abdullahi ❤️🥰❤️ :
Gaskiya kam wlh basu kyautaba Allah yayafe mana
2026-06-25 07:09:44
9
muazzamabubakar14
Abban Taupheeq :
بارك الله فيك
2026-06-25 05:58:38
3
abduljalil08030
abduljalil Dantani :
wanna gaskiya
2026-06-25 06:02:55
4
hadizashehudarma
Hadeeza Darma :
Jazakallahu bi khairan
2026-06-25 07:10:35
4
mjnasir22
Moujtaba Nasir :
trending din Ai
2026-06-25 18:46:28
0
dr_sas24
dr_sas24 :
Allah ya maka albarka
2026-06-25 05:31:16
3
sulumah88
sulumah :
Allahummah baarik 🙏
2026-06-25 00:33:21
3
To see more videos from user @aamdaz, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About