@lihambal: A duniyar nan, ko ka mallaki hankalinka ko amallake ka. A wannan zamanin, hankalin ka, gwal ne. Dashi mutane ke Neman daukaka, shuhura, har da arziki. Bo kowa ya damu da mai zai fada ba in har Zai dauka hankalinka. Masu yawan karya, sunfi samun karbuwa…masu batar basira, su ake dauka da migimmanci. Idan har baka zurfin tinani, Zaka day wawta amatsayin hikima. Ka zamto acikin masu zurfin tinani. Lihambal
Lihambal
Region: GB
Thursday 25 June 2026 20:04:38 GMT
Music
Download
Comments
Bakir Guyson :
My mentor I’m really proud of you 🤝💪
2026-06-26 14:13:14
5
Suleiman Ibrahm Msyin Annabi ﷺ :
Allah Yadada sitira saboda shugaba s a w 🙏🏿
2026-06-26 07:41:35
8
0921252749 :
🫣🤲❤️❤️🤲Saw A👈🙏
2026-06-28 09:31:38
2
rafsonlawal :
of course
2026-06-26 18:59:35
3
abdoulFatah.arlit :
Tabas🥰🥰🥰
2026-06-26 11:45:46
1
abdullahiyusif001 :
O👍👍K
2026-06-26 20:44:30
2
AbdouLAZiZi🇮🇪🇳🇪🇳🇬 :
gaskiya ne 🙏
2026-06-26 20:14:19
2
ibrahimmuhammad5090 :
hakane
2026-06-28 17:38:46
0
tahir dan sa kolla❤️ :
Allah yasa mudacé
2026-06-26 21:42:33
2
𝐁𝐀𝐂𝐇 𝐌𝟕 ☪️ :
Ya الله kasa ni ma in zama mutum may Imani
2026-06-26 11:06:38
4
Apdull 077 :
💯Agree
2026-06-26 16:07:21
1
abubakarhashimu387 :
wannan gaskiya ne
2026-06-26 09:36:17
2
M_kby41 :
Very true 💯
2026-06-26 18:08:29
1
Harona Isah :
Allah yasa mu dace
2026-06-28 11:59:46
0
Nagidan✨ BUA 🛣️💥💪🙏 :
Wannan gaskiya ne
2026-06-25 21:03:19
2
C-E-O :
of caurse
2026-06-26 20:00:37
2
Yusuf jana 006 :
exactly 💯
2026-06-27 20:43:30
0
yaya abdoul yaya :
of course Sr
2026-06-26 22:39:11
0
Oumar le Canadien 🇨🇦 🇳🇪 💪 :
wallahi kuwa
2026-06-25 21:37:58
1
علي ابوبكر :
gaskiyane
2026-06-27 14:21:25
1
Updateis back :
Gsky ne
2026-06-28 17:05:56
0
Adam Chugaba 786 :
2026-06-27 12:11:30
0
B.A. Rikado :
we
2026-06-28 17:43:29
0
SUTRA COUTURE 🧵🪡 🇲🇱 🇳🇬 :
How
2026-06-28 01:14:04
1
J.m.gold.Jewelries1 :
Much 💓 love bro🥰
2026-06-25 21:53:38
1
To see more videos from user @lihambal, please go to the Tikwm
homepage.