Allah sarki wlh wlh maza Kuma matiqar qoqarin Neman na kanku don rufa ma Kai asiri ya Allah ya tsareki ya dafa muku ya sa kufi karfin buqatu tare damu baki daya 😥😥
2026-08-20 00:35:00
40
Sano mana1 :
Allah yasa aljanna ce makomarsa sorry bro don't worry never give up God willing you will succeed one day in sha
2026-08-20 03:40:41
6
wire wire :
𝗰𝗼𝗺𝗲 𝗵𝗼𝗺𝗲 𝗽𝗹𝘀
2026-08-20 08:32:35
3
tima :
don Allah kudawo gida😭😭
2026-08-19 10:24:00
5
Dan❤️Shuwa❤️Arab❤️🇷🇴🇳🇬 :
Rice kuma
2026-08-19 09:45:29
5
yarbaiwa22 :
Allah yaimana jarrabawa irin wadda xamu iya allah yasa y huta😭😭😭
2026-08-20 19:47:08
4
Abdoulsalam Sulayman :
Allah ya jikan shi yamai rahma
2026-08-24 16:28:51
2
M SANI G K 😎🇳🇬 :
Allah sarki rayuwar nam 😭🙏♥️
2026-08-23 12:03:14
1
RAFHAEL🇷🇴🇳🇬🇺🇸 :
😭😭😭😭😭😭😭😉 sorry
2026-08-19 13:19:59
1
jeeddah :
Allah ya jika sa ku Kuma ubangiji ya kara tsareku🤲🤲dan Allah kudawo gida kuyi rayuwa acikin yan uwan ku😭😭😭😭😭🙏🙏🙏
2026-08-21 00:34:53
3
S A Baba011 :
innalillahi wa'inna ilaihirrajiun 😭 waye Kuma ya sake mutuwa? ya Rabbi kajikan kannen mu yayun mu dakuma iyayen da suka rasa rayukan su wajen neman halal, ka sanyaya masu cikin kabarin su🤲 wadan da suke raye ka karesu ka dawo mana dasu gida lfy