@m.r.s.ankr: Tarihi shi ne madubin gobe. Shin kun san yadda aka raba Afirka da kuma gwagwarmayar da iyayenmu suka yi a ƙasar Nijar? Saurari cikakken tarihin mulkin mallaka da juriya ta Sarraounia Mangou. 🇳🇪✨" #Nijar #Tarihi #Afirka #Sarraounia #RachidMrs