Allah mun tuba wlh ko Allah bai maka arzikin kudi ba ya barka da lafiya jikinka wlh ya gama maka komai 😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-06-26 10:33:06
378
mouna lastar :
ayye yourmi 😭😭
2026-06-30 18:43:33
1
Intissar🦋👑 :
Allah yabashi lfy alfarmar annabi da alqurani
2026-06-26 11:47:31
98
Ta'ebah_Adam💅 :
Allah ka yafemana badan halinmu na rashin godiya agareka daka barmu da cikakken halittarmu Allah mun tuba Allah ya biyaka mooh😭
2026-06-26 07:52:39
121
faansfamily :
wlh kullum saina ganshi a junction din gidan buhari nan zoo road sbd tanan nike wuce naje aiki,kullum sai ya ban tausayi kuma ina addu'an Allah ya kawo mai taimaka mishi,alhamdulillah yau Allah ya amsa roqona,ubangiji Allah ya saka maka d fificin alkhairinsa ameen,Allah yasa aljannace makomarka ameen ya rabb
2026-06-25 22:14:02
131
nafiu Muhammad 😎 :
ubangiji allah ya taimaki rayuwar sa
2026-06-26 00:18:41
92
itz Yunusa :
inkayi kuka😭😭kamar ni kayi like
2026-06-26 12:07:37
125
Ismaeel_Mahe121 :
Duk da lalurarshi bai Hana mishi neman nakansa ba, ikon Allah 🥹🙌🥰
2026-06-25 21:54:45
55
Soudays Morou :
qu' Allah te donne la santé la guérison
2026-06-27 22:35:44
7
✨ Official King Uthman✨ :
:Mijin Khadijah Angon Aisha
Abban Fatimatu
Kakan Hassan da Hussaini
Muhammadu Rasulullah ❤️🥰ﷺ
2026-06-28 19:27:26
7
ام عنود برناوي :
اسال الله رب العرش العظيم ان يشفيه ويشفي جميع مرضى المسلمين والمسلمات يارب العالمين
2026-06-26 00:31:21
16
Hajara S. Umar :
Allah ya bashi lfy
2026-06-29 01:01:09
1
Muhammadmamman@ :
Allah ya saka maku da mafificin Alkhairi
2026-06-25 23:17:17
13
Je crois en dieu :
Bon guérison
2026-06-26 11:17:58
6
Xarah ❤️ :
ina ganinshi a zoo road wlhy 🥺
2026-06-29 20:02:36
1
wisdom David :
this one Don't Break My Heart
2026-06-28 22:27:26
1
Pablo Mustafy :
brother god go bless you❤️
2026-06-29 23:23:34
0
Mimi :
Bonn guérison
2026-06-26 13:46:38
5
enfant beni :
Bonne guérison mon frère ehh
2026-06-26 17:27:31
9
Aïcha :
qu'Allah lui faciliter ya Rabbi
2026-06-26 11:18:08
8
MOUSTAFA YARO🇳🇪 :
ya allah
2026-06-25 22:19:25
6
Phiedy :
Nasanshi a anguwarmu yake Wlhy 😩🥹
2026-06-26 21:19:21
74
Issa Abdou :
amine 🤲 amine 🤲
2026-06-25 22:15:59
5
Oum__Noor :
Bawan ALLAH 🥺🥺🥺 kaema ALLAH yasaka maka d gdn aljannah Akan abunda kkyi
2026-06-25 21:48:13
39
To see more videos from user @moohfunny, please go to the Tikwm
homepage.