@dairarwasanni: Raphinha ya shiga matsanancin halin rashin kuɗi. Manchester City ta amince da biyan Yuri miliyan 130 kuɗi mafi tsada domin ɗaukar ɗan wasan Ingila. Arsenal ta sayi ɗan wasan farko ya zuwa yanzu, Man United tana son ɗaukar ɗan wasan tsakiyar Madrid, Tottenham ta fara tuntuɓa akan Rashford, Real Madrid ta dawo da Nico Paz kuma za ta ƙara siyar da shi, da dai sauran labaran sauyin sheƙa. Shin Man City ta yi daidai idan ta kashe €130M kan ɗan wasan? Shin Tottenham za ta dace da Rashford? ⚪Real Madrid ta yi daidai da dawo da Nico Paz domin sake siyar da shi? 💬 Idan kana da €130M, wane ɗan wasa guda ɗaya za ka saya wa ƙungiyarka? #TransferNews #Raphinha #ManchesterCity #Arsenal #ManchesterUnited ⚽🔥🚨

Da'irar Wasanni
Da'irar Wasanni
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 25 June 2026 23:55:32 GMT
95500
11722
201
141

Music

Download

Comments

oumaroumar878
umar ibirahim :
miyama anabi salati yau juma a
2026-06-26 11:25:20
14
abcoach45
itz....ab coach ✅✅✅ :
malan talauci masifa ne
2026-06-26 05:59:35
6
aminumuhammadtu74
Aminu Muhammad Tukur :
Good news 👏
2026-06-26 18:15:19
0
aleeyujr
ALEEYU JR :
Aslm Aliyamalash pls kuna kokari babance sakanin Euro💶 pound 💷 plzzz
2026-06-26 16:32:10
2
muhammaddaha1
muhammaddaha1 :
nice 👍
2026-06-26 00:01:23
2
dardisumusa
MADRID UPDATE 15⚽🏆🫅 :
Barcelona kun talauta raphinha
2026-06-26 21:23:10
1
lawansaneejrgnd
Lawansanee Jr gnd :
Allah
2026-06-26 23:07:04
0
user6214154385986
IDIRISS :
BA
2026-06-26 19:02:42
0
yusifjinjiribichi
bichi :
,g
2026-06-26 22:28:07
0
mahammatbale
mahammat :
yayimunagodiya
2026-06-26 01:49:19
5
salisusaniusman2
Salisu Sani :
first comment
2026-06-26 00:00:24
2
freebigman
BIGMAN :
Raphinha🥺🥺🥺😌
2026-06-26 07:17:27
2
wusdasulaiman
wusdasulaiman :
sorry Raphinha
2026-06-26 11:17:56
1
user34847631662164
Tout Finira Un Jour :
yes
2026-06-26 08:59:16
2
user4768323198180
djabir Mohamed :
merci beaucoup
2026-06-26 11:38:54
1
bachiroubachirou178
bacho Malika :
ww
2026-06-26 00:01:08
2
yusifjinjiribichi
bichi :
@. ,lw,
2026-06-26 22:27:40
0
samailasani_dan_yalwa
s s dan yalwa :
wanan tallen datan zai batamuku contact
2026-06-26 16:29:10
1
m.nasibi
m nasibi :
in sha allah bazai zoba wlh ni beyimunba
2026-06-26 00:04:38
0
imsirdeek
abubakardabo :
Barcelona gidan talauci 😂haka su Neymar suka yi ta fama da binsu bashi 😂😂
2026-06-26 23:16:43
0
yusifjinjiribichi
bichi :
s, and
2026-06-26 22:27:48
0
umarkhanyusufumar
Umarkhanyusuf Umar :
ARNE baida tawakkali wai Yana rashin kudi 😅😅😅
2026-06-26 18:17:51
0
nuraabdullahi812
Nura Abdullahi :
disgusting transfer News ..
2026-06-26 10:05:18
2
moustaphgodi
Moustapha godi :
Kai miysa bakason barcane kabani amssa
2026-06-26 06:39:59
1
petitcash7
$PETIT€CASH₱¥2 :
🥰🥰🥰
2026-06-26 00:02:14
0
To see more videos from user @dairarwasanni, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About