@hausawa.global: Obasanjo da Kwankwaso sun halarci fadar mai martaba sarkin Kano Muhammad Sanusi II, domin shaida nadin sarautar Air Mashal Muhammad Dikko Umar, matsayin Sarkin Fulanin Ja’idinawan Kano tare da Garkuwan Kano Amb Mahmud SAN.
Hausawa Global
Region: NG
Friday 26 June 2026 09:40:35 GMT
Music
Download
Comments
king Abdul :
wai ina Abba ne
2026-06-26 15:58:45
4
Abdallah :
kwankwasiyyah zalla 🥰💯💪
2026-06-26 15:35:24
8
Anas Dubai 🇦🇪🇳🇬 :
Kwankwaso kawai ❤️
2026-06-26 16:17:55
3
ABU-AHMAD-001 :
hmm 😒 🤔
2026-06-27 09:23:00
1
Dauda C.E.O :
hmmm
2026-06-26 17:41:09
0
muhdtahir346 :
Kano ta Aminu ce
2026-06-26 21:55:01
0
user173617974103 :
yaro yayi kadon tarbiya masha Allah muna bayanka
2026-06-26 21:47:28
2
Usman Inuwa :
masha allah good 👍
2026-06-26 22:34:17
1
Dr Nabeel :
uhmmm
2026-06-26 14:12:58
0
woliolokun1 :
2026-06-26 20:30:28
0
suleshehusarki :
Allah y idda nufi Dan musa
2026-06-27 00:08:10
1
Ummi Kano :
Allah ya Kara lpy 🥰
2026-06-27 05:43:09
0
Meku Gama :
Amana sai Dan Amana Allah ya idamufi Dan Annabi🙏🙏🙏
2026-06-27 00:35:36
0
Khaleel isah :
Amana🛑
2026-06-26 21:56:46
1
sd pro :
Kai wlh baki so daya wlh
2026-06-26 16:29:58
0
umarabdullahi2947 :
hhhh
2026-06-26 18:27:15
0
mai nasara umaru :
Please yaushi ne akayi WANANN zaman
2026-06-26 16:09:39
3
user2326507705859 :
obasajo too like kwankwaso
2026-06-26 23:23:23
1
mj back up33 :
wai me akeyine
2026-06-26 16:57:10
1
mudassir dgm :
gaskiya sarauta tayi Allah yajazamanin sarkin kano me adalci
2026-06-26 21:18:04
0
A.U. MAI SHARI'A :
Allah Yaqara sutura da lafiya Madugu uban tafiya. Allah ga A.A. GWARZO.
2026-06-26 23:48:43
0
Sani Naniyo :
Jagora
2026-06-27 14:13:14
0
LEELATA COLLECTION 🎒 :
Kano sai Kwankwaso wlh
2026-06-26 23:58:56
0
Mutallaf :
mai martaba Alhaji Aminu Ado 💪💪💪
2026-06-26 11:40:04
0
To see more videos from user @hausawa.global, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.