wlh haka muke nida uwargidana ALLAH yaqaramana lafiya da zaman lafiya🥰🙏
2026-06-26 20:05:01
127
user3561218223446 :
inama ace kishiya ta tazama haka, Allah yabarku
2026-06-26 18:14:08
40
Aisha S Bello :
our training we're proud of you
2026-06-30 15:45:00
0
oumamal03 :
ya Allah kasa mu zama irin haka da tawa Abokiyar zaman
2026-06-26 13:40:13
45
Ameenatuyuguda'sfarm🦋🌾🐔🚜🐄 :
wallahi har cikin raina naji muku dadi🥰
2026-06-27 08:17:16
17
Asmahan kiddie’s wears👶🏻 :
@Asmahan kiddie’s wears👶🏻:ameen ya rabbi nima uwargidana Allah ya mata albarka 12yrs DA aurena but she has been like a mother,a friend and problem solver her kids Kam we are like sisters and brothers they are very respectfully and funny no dull moment in our house Allahumma bareek
2026-06-26 17:29:20
20
Ameenu shehu :
Congratulations
2026-06-28 23:35:39
1
TheBagsEmpire_By Talle’s👜 :
Toh Allah yasa da gske ne
2026-06-26 20:28:26
3
sadiya Shu aib :
🥰 Allah yaqara xaman lfy ♥️👌
2026-06-26 16:19:26
1
Aseemah henna stencils :
Allah sarki kamar mahaifiyata da kishiyar tah
2026-06-26 18:00:59
8
dijerhadams :
Masha Allah Allah yakara muku zaman lfy
2026-06-29 08:38:08
1
amina zubairu lawan :
Masha Allah,Allah ya Baku zaman lfy mai daurewa
2026-06-28 13:14:27
2
haneeparh dawaki✊🤭🥳 :
Farin Cikin alh kamola 👌💯
2026-06-26 16:13:48
3
Rabi'a :
ALLAH ya hadasu da Adalin miji ALLAH ya baku Aljannah
2026-06-26 20:27:24
0
ummu mus'ab :
Allah yai maku albarka
2026-06-28 12:43:30
1
maesha afreen :
wlhi haka Muke Da tawa🥰🥰🥰 alhmdllhi
2026-06-28 12:38:55
1
Najmaincense :
Allah ya raya takwarata 🤲🏼
2026-06-26 20:29:21
0
N💕 :
Masha Allah ubangijin Allah yakara hada kanku masha Allah antashi kaina kuma anbiyani kuma anyagamin wlh😂👍👍👍❤️
2026-06-27 22:03:54
1
hajiya karama 🇸🇦 :
kune number 5 a 2026
2026-06-27 16:51:28
1
@Husnertey dan Musa 😎🥰 :
Masha Allah mmn Abbah da mmn xeeter farin cikin gidan alh kaloma 🥰 Allah yaci gaba da hada kanku yarabaku da Yan gulma🥰🥰🥰🙏🙏
2026-06-26 20:19:23
3
S💞M :
Allah yakara hada kanku
2026-06-26 16:53:57
2
Mrs basarake👑👑💪🏻💪🏻 :
Nima hk muke Alhamdulillah
2026-06-27 19:57:14
2
Deeja :
allah sarki nida mamana haka muke wllh 🥰inasonta sosai wallahi
2026-06-27 13:47:34
1
maman abideen :
Masha Allah anty zee duniiya ummanki
2026-06-26 23:00:26
1
Dijah mukhtar :
Masha Allah kun burgeni Allah ya hada kan duk masu mata biyu ko sama da haka
2026-06-27 10:22:06
0
To see more videos from user @mrskaloma, please go to the Tikwm
homepage.